The latest news and topic in this categories.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasser Kanaani ya yi kakkausar suka kan buga wani rahoton karya da tsohon wakilin hukumar kare hakkin bil'adama Javaid Rehman ya wallafa, yana mai
Likita Ba’amurke dan kasar Falasdinu Jiab Suleiman ya isa kasar Jordan a watan da ya gabata domin kula da aikin jinya na gaggawa a Gaza. Wani likitan kasusuwa haifaffen jihar
Wakilin tashar Al Mayadeen a birnin Landan ya bayar da rahoton cewa, masu zanga-zangar goyon bayan Falasdinu sun toshe hanyoyin shiga ma'aikatar harkokin wajen birnin London domin nuna adawa da
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasser Kanaani ya yi kakkausar suka kan buga wani
Likita Ba’amurke dan kasar Falasdinu Jiab Suleiman ya isa kasar Jordan a watan da ya
Wakilin tashar Al Mayadeen a birnin Landan ya bayar da rahoton cewa, masu zanga-zangar goyon
Hukumomin Majalisar Dinkin Duniya sun ce kimanin mutane 150,000 ne suka tsere daga kudancin birnin
Hukumar da take kula da ilimin sararin samaniya ta Iran ta sanar da cewa a
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da