The latest news and topic in this categories.

Kasar Turkiyya Ta Bayyana Anniyarta Na Sasantawa Da Kasar Siriya
08 Jul

Kasar Turkiyya Ta Bayyana Anniyarta Na Sasantawa Da Kasar Siriya

Shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Urdugan ya bayyana anniyarsa ta kyautata dangantaka da kasar Siriya.

Iran: Yawan Kayakin Da Ake Saya Daga Iran Zuwa Iraki Ya Kara Yawa
08 Jul

Iran: Yawan Kayakin Da Ake Saya Daga Iran Zuwa Iraki Ya Kara Yawa

Kayakin da ake saya daga kasar Iran zuwa kasar Iraki ya karu da kashi 27

An Fara Tashe Tashen Hankula A Kasar Faransa Bayan An Bayyana Sakamakon Zaben Jiya Lahadi
08 Jul

An Fara Tashe Tashen Hankula A Kasar Faransa Bayan An Bayyana Sakamakon Zaben Jiya Lahadi

Bayan nasarar da gamayyar jam'iyyun hannun dama da kuma Social Democrats a zaben majalisar dokokin

Wata Mujallar Kiwon Lafiya A Kasar Burtaniya Ta Ce Mai Yuwa HKI Ta Kashe Falasdinawa Kimani dubu 186 A Gaza
08 Jul

Wata Mujallar Kiwon Lafiya A Kasar Burtaniya Ta Ce Mai Yuwa HKI Ta Kashe Falasdinawa Kimani dubu 186 A Gaza

Wata mujallar kiwon lafiya a kasar Burtaniya ta bayyana cewa mai yuwa sojojin HKI sun

Nasarallah: Kissan Kiyashin HKI Ya Farkarda Hankalin Mutanen Kasashen Yamma
08 Jul

Nasarallah: Kissan Kiyashin HKI Ya Farkarda Hankalin Mutanen Kasashen Yamma

Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana cewa kissan kiyashi