The latest news and topic in this categories.
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Murtaniya suna cewa, ana cigaba da kidaya kuri’un da aka kada na zaben shugaban kasar da aka gudaanr a a jiya Asabar 29 ga
Hukumar Agaji ta Falasdinawa ( Unruwa) ta bayyana cewa;mutanen Gaza sun rasa duk wani abu wanda yake karfafa rayuwa, tare da yin kira da a bude dukkanin mashigan kai kayan
Tashar talbijin din “almayadeen” mai watsa shirye-shiryenta daga Beirut na kasar Lebanon ta ambato tsohon kwamandan yankin tsakiya dake kusa da Gaza na HKI; Janar Gadi Shamni yana yin gargadi
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Murtaniya suna cewa, ana cigaba da kidaya kuri’un da
Hukumar Agaji ta Falasdinawa ( Unruwa) ta bayyana cewa;mutanen Gaza sun rasa duk wani abu
Tashar talbijin din “almayadeen” mai watsa shirye-shiryenta daga Beirut na kasar Lebanon ta ambato tsohon
Bayan da zamana ‘yan takara biyu ne kadai su ka rage a zaben shugaban kasa
Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya bayyana cewa; makiya
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da