The latest news and topic in this categories.
A Mauritami 'yan takara bakwai ne suka fafata a zaben shugaban kasar da aka kada kuri’arsa yau Asabar. Daga cikin ‘yan takaran har da Shugaba Mohamed Ould Ghazouani mai barin
Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya bayyana yadda alakar da ke tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Saudiya take ci gaba da kara bunkasa
Sojojin Isra'ila sun sake kutsawa cikin yankuna biyu na arewaci da kudancin Gaza, kuma jami'an kiwon lafiyar Falasdinu sun ce harin tankokin yaki a Rafah ya kashe akalla mutum 11.
Sojojin Isra'ila sun sake kutsawa cikin yankuna biyu na arewaci da kudancin Gaza, kuma jami'an
Yahudawa 'yan kama waje zauna na Isra'ila sun kona filayen noma na Falasdinawa da ke
A kasar Iran za a gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu bayan da
Kafofin yada labarai na yanki da na kasa da kasa sun ba da labarin da
Zaben shugaban kasa da aka gudanar a kasar Iran a jiya Juma'a ya samu fitowar
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin