The latest news and topic in this categories.
Yahudawa 'yan kama waje zauna na Isra'ila sun kona filayen noma na Falasdinawa da ke kusa da birnin Nablus a Yammacin Gabar Kogin Jordan da aka mamaye, inda suka mayar
A kasar Iran za a gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu bayan da dukkanin ‘yan takarar suka kasa samun cikakkiyar nasara ta lashe zaben a zagayen farko, in
Kafofin yada labarai na yanki da na kasa da kasa sun ba da labarin da ya shafi wannan al'amari daga sa'o'i na farko na gudanar da zaben shugaban kasa a
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran ya tattauna da takwaransa na Saudiyya kan batutuwan da
Gwamnatin Amurka ta gargadi haramtacciyar kasar Isra'ila kan kaddamar da hare-hare kan kasar Lebanon Jami'an
Sojojin Yemen sun kai hari kan jirgin ruwa "Waler" a wani farmakin hadin gwiwa da
Ma'aikatar harkokin wajen Iran ta jajanta wa Nijar kan wadanda harin ta'addancin ya rutsa da
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na yin watsi da kalaman masu tsattsauran ra'ayin sahayoniyyanci game da korar Falasdinawa daga muhallinsu Saudiyya ta jaddada cewa: Tana yi watsi da kalaman masu
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewa: Sudan ce kasar da aka fi fama da matsalar jin kai a duniya A zaman tattaunawa da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gudanar ta bayyana
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka. Sharhin bayan labarammu zai yi magana ne dangane da barazanar shugaban kasar Amurka ga JMI "Ko ta yarda da ta zauna kan teburin
Kungiyoyin da suke dauke da makamai sun kashe fararen hular da ba su gaza 55 ba a wani hari da su ka kai wa wasu kauyuka da sansanin ‘yan hijira
Da marecen jiya Litinin ne aka yi tattaunawa ta wayar tarho a tsakin ministocin harkokin wajen Iran da na Saudiyya akan shirin Donald Trump na korar Falsdinawa daga Gaza,inda kasashen
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda