The latest news and topic in this categories.
Hukumar da take kula da harkokin kasuwanci a kasar Birtaniya ta sanar da cewa; jirgin kasar na kasuwanci ya nutse a cikin ruwan tekun "Red-Sea". Hukumar ta kasar Birtaniya ta
Jakadan na Jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Saudiyya Ali Riza Inayati ya fada wa jairdar " Indpendent Arabiya" cewa: Iraniyan da adadinsu ya kai 90,000 sun yi aikin haji
Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya ce kamata ya yi kasashen Iran da Rasha su karfafa hadin gwiwa bisa manyan tsare-tsare kan abubuwan da
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ta fitar da bidiyo na wani jirgi mara matuki
Wasu gungun dalibai daga jami'ar Stanford ta Amurka dauke da tutocin Falasdinu, sun bayyana goyon
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta sanar da sabuwar kididdigar shahidan Zirin Gaza tare da bayyana
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a