The latest news and topic in this categories.
Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun cilla makaman Drones a kan wani kamfanin kira makamai a arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye a safiyar yau Laraba. Tashar talabijin ta
Hukuma mai kula da furinonin Falasdinawa ta bada sanarwan cewa tunn bayan fara yakin tufanul Aksa a gaza, sojojin HKI sun kama Falasdinawa 9280 a yankin yamma da kogin Jordan
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin wanda yake ziyar aiki a kasar Korea ta Arewa ya bayyana cewa Karin yarjejeniya da suka cimma da kasar Korea ta Arewa a wannan ziyarar,
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin wanda yake ziyar aiki a kasar Korea ta Arewa ya
Hukumar da take kula da harkokin kasuwanci a kasar Birtaniya ta sanar da cewa; jirgin
Jakadan na Jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Saudiyya Ali Riza Inayati ya fada wa
Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya ce kamata ya
Kakakin kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya jaddada cewa: Taimakon da Amurka ke baiwa Isra'ila
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake