The latest news and topic in this categories.
Yan wasan motsa jiki na kasar Iran sun zama zakara a gasar wasannin motsa jiki na kasashen yammacin Asia karo na 5 wanda aka gudanar a kasar Iraki. Tashar talabijin
Ministan tsaron kasar Chaina Dong Jun wanda yake jawabi a taron tattaunawa ta ‘Shangre-La’ karo na 21 a birnin Singapore ya bayyana cewa hakurin kasar Chaina yana da iyaka, musamman
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi mai kula da ofishin jakadancin kasar Sweden da ke kasar Iran don koka masa kazafin da aka yi wa Iran a kasarsa Mataimakin
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi mai kula da ofishin jakadancin kasar Sweden da
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta Lebanon ta sanar da kakkabo jirgin sama maras matuki
Sojojin Yemen da dakarun kungiyar Ansarullah ta kasar sun sanar da sake kai hari kan
Dubban yahudawan sahayoniyya ne suka gudanar da zanga-zangar neman kulla yarjejeniyar sakin 'yan uwansu da
Ana ci gaba da gudanar da gagarumar zanga-zanga a kasashen yammacin Turai na neman kawo
A cikin wani wanda Kungiyar Tarayyar Turai ta fitar, ta bayyana cewa ta kirayi jakadanta da ke Jamhuriyar Nijar sakamakon caccakar da hukumomin kasar suka yi wa kungiyar kan gudanar
Kafafen watsa labarun HKI sun bayyana cewa a safiyar yau Lahadi ce aka kaiwa ofishin jakadancinsu dake kasar Jordan hari da bindiga, kuma tuni jami’an tsaro sun rufe hanyar da
Kafafen watsa labarun HKI sun ce an kashe sojojinsu 2 a yayin da wasu 10 su ka jikkata a fafatawa da suka yi da ‘yan gwgawarmaya a kudancin kasar Lebanon.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran tana maraba da kowane mataki na kawo karshen rashin hukunta 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan