The latest news and topic in this categories.
Tashar talabijin din ‘almasirha’ ta kasar Yemen ta bayar da labarin dake nuni da cewa; Daliban kasar sun yi Zanga-zangar da su ka bai wa taken: “Zuriyar da Za a
Jaridar “Jerrusalem Post” wacce ake bugawa a HKI ta yau Lahadi ta yi ishara da wata wasika ta babban hafsan hafsoshin sojan HKI Herzi Halevi da a ciki yake yin
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan kare hakkin bil'adama a yankin Falasdinu, Francesca Albanese, ta yi nuni da cewa, dole ne a bar Dr. Abu Sitta ya ba da
Tashar talabijin din ‘almasirha’ ta kasar Yemen ta bayar da labarin dake nuni da cewa;
Jaridar “Jerrusalem Post” wacce ake bugawa a HKI ta yau Lahadi ta yi ishara da
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan kare hakkin bil'adama a yankin Falasdinu, Francesca Albanese,
Iran, ta bakin ministan harkokin kasar, ta bukaci da a yanke duk wata huldar diflomatsiyya
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce ba za ta amince da yarjejeniyar sulhun da
Jiragen na sojojin HKI sun kai hari ne dai a yau Lahadi a kan hanyar da ta raba tsakanin garin Beit-Yahun da Bent-Jubail dake kudancin kasar. A garin Kafar-kalla ma
Rahotanni daga kasar DRC sun ce a ranar Litinin din da ta gabata kungiyar 'yan tawaye ta M23 ta kori fararen hula 181 daga garin Goma zuwa kasar Rwanda. Kungiyar
A wani rahoton da MDD ta fitar a cikin kwanakin nan, ya bayyana cewa, tun daga 2024 ne yunwar da ake fuskanta a duniya ta kara tsanani domin ta shafi
Mai Magana da yawun masu ayyukan ceto a yankin Gaza, ya sanar da cewa; Daga safiyar yau Lahadi zuwa marece adadin Falasdinawan da su ka yi shahada sun kai 150.
An zartar da hukuncin kisa a kan wasu mutane 3 da ake zargi da kai harin ta'addanci a hubbaren Shah Cheragh Shugaban hukumar shari'a ta lardin Fars (a kudancin Iran)
Iran ta yi kira da a kawo karshen neman shafe wata al'umma daga kan doron kasa tare da kawo karshen rashin hukunta shugabannin 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar