The latest news and topic in this categories.
Jagoran Juyin Juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa zirin Gaza ne damuwar duniya ta farko a yau. A yau, Gaza ita ce babban kalubalen
Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya ta Iran (AEOI) ya ce a wani mataki na hadin gwiwa tsakanin Jamhuriyar Musulunci da Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA), kasar, ta baiwa
A Amurka daruruwan jami'an yan sanda ne suka mamaye jami'ar Columbia da ke birnin New York, inda suka tarwatsa masu zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa. rahotanni sun nuna yadda yan sandan
Jagoran Juyin Juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewa zirin
Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya ta Iran (AEOI) ya ce a wani mataki na hadin gwiwa
A Amurka daruruwan jami'an yan sanda ne suka mamaye jami'ar Columbia da ke birnin New
Kasar Malaysia, ta bukaci kasashen Larabawa da na Musulmi da su tashi haikan domin ganin
Ministan kanana da matsakaitan kamfanoni na kasar Afirka Ta Tsakiya ya bayyana cewa kasarsa a
Ministan harkokin wajen Iran ya tattauna ta hanyar wayar tarho da takwarorinsa na Switzerland da Pakistan Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya yi wata ganawa ta hanyar wayar
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Babban abin da suke bukata a duk wata tattaunawa shi ne a dage takunkumi Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran, Isma'il Baqa'i, ya
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta bayyana cewa: Gwamnatin Mamayar Isra'ila ta tabbatar da cewa ba za a amince da ita ba a duk wani bincike laifukan
Wasu Falasdinawa sun yi shahada a cikan kwana na 35 a sabon yakin da yahudawan sahayoniyya suka sake daurawa kan Zirin Gaza Sojojin gwamatin mamayar Isra'ila suna ci gaba da
Fadan Vatican ta mabiya darikar Katolika ta sanar da mutuwar Paparoma Francis a yau Fadar Vatican ta bayyana a cikin wata sanarwa ta faifan bidiyo a yau Litinin cewa: Paparoma
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta bayyana cewa tace uranium din ta tamakar jan layi ne a tattaunawar dake wakana tsakaninta da Amurka. Mataimakin ministan harkokin wajen kasar ne Kazem Gharibabadi