The latest news and topic in this categories.
Imam Sayyid aliyul Khaminaee jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran kuma babban kwamnadan sojojin kasar ya gana da wasu daga cikin manya manyan kwamandojojin sojjin kasar a karon
Ofishin jakadancin JMI dake kasar Island ta bukaci kasashen turai su dakatar da taimakon da suke bawa gwamnatin HKI saboda kissan kare dangin da take yi a kan al-ummar Falasdinu
Wato kotu a nan Tehran ta yanke hukuncin tarar dalar Amurka biliyon guda kan gwamnatin Amurka saboda goyon bayan hukumar liken asiri ta gwamnatin Sarki Sha wato SAVAK a azabtar
Imam Sayyid aliyul Khaminaee jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran kuma babban kwamnadan
Ofishin jakadancin JMI dake kasar Island ta bukaci kasashen turai su dakatar da taimakon da
Wato kotu a nan Tehran ta yanke hukuncin tarar dalar Amurka biliyon guda kan gwamnatin
Yansanda a birnin NewYork na kasar Amurka sun tarwatsa zaman dirshen da wasu daliban Jami’ar
Kungiyar musulmi ta kasar Amurka ta bada sanarwan cewa idan shugaba Biden ya sanya hannu
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da