Wani sauti wanda aka gano aka kuma yada shi ya ji shugaban Amurka Donal Trump a yakin Nemen Zabe a shekara ta 2024 an ji shi yana fadaw wani a taron tara masa kudaden yakinn neman zabe, kan cewa idan ya shiga fadar white Hause zai fadawa Rasha da yaki dangane da Ukraine, sannan zai fadawa China da yaki idan ya takurawa taiwamn.
An yada sautin ne a lokocinda hare-haren hadin guiwar Amurka da HKI sun kasa kaiwa ga manufar yakin. Wannan sautin ya bayyana irin haukan da shugaban yake da shi da kuma abokin aikibsa Natanyahu.
Ta yaya yake so ya kai hare-hare kan China da Rasha wadanda zasu iya halaka shi baya kaiwa Iran yaki,
Har’ila yau an nakalto yana fada a wajen yakin neman zaben shekara ta 2024 kan cewa idan Mosco bata daina yaki da Ukraine ba, to zai zai jefa boma bomai a kan Mosco, haka ya idan China ta kuskutra ta kaiwa Taiwan hare zai jefa bom a kan Beiging.