The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Sayyid Aliyul Khaminae ya bukaci mutanen kasar Iran su fito kwansu da kwarkwatansu don zaben shugaban kasa zagaye na biyu wanda
A Ivory Coast, Jam’iyyar (PPA-CI) ta bukaci tsohon shugaban kasar Laurent Gbagbo, ya yi mata takara a zaben shugabancin kasar na 2025. An bayyana hakan ne a yayin taron kusoshin
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Sayyid Aliyul Khaminae ya bukaci mutanen
A Ivory Coast, Jam’iyyar (PPA-CI) ta bukaci tsohon shugaban kasar Laurent Gbagbo, ya yi mata
Tsohon shugaban kasar Ghana, John Mahama ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi a ranar Asabar da ta gabata, kamar yadda hukumar zaben kasar ta sanar. Ya lashe zaben
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya bayyana cewa, ci gaban taron zaman lafiya na birnin Astana ya ta'allaka ne kan ci gaban da za a samu a kasar Siriya
A cikin wata sanarwa da kungiyar gwagwarmaya ta Falasdinu ta fitar a shafinta na intanet, Hamas ta ce: Muna taya 'yan'uwa al'ummar Siriya murnar samun nasarar cim ma burinsu na
kafofin yada labarai sun bayar da rahoton cewa sojojin mamayar da sojojin gwamnatin sahyoniyawan ke yi a yankunan kasar Siriya tare da jibge sojoji a Quneitra. A sa'i daya kuma,
Hukumomin lafiya a Gaza sun ce adadin Falasdinawa da sukayi shahada a zirin Gaza da aka yi wa kawanya ya kai 44,758 a sanadin hare-haren da Isra'ila ke kaiwa. Ma'aikatar
Ofishin Jakadancin Jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar Lebanon ya fitar da bayani da a ciki ya yi suka akan yadda Isra’ilan ta sanar da kawo karshen tsagaita wutar yaki