The latest news and topic in this categories.
Asusun kula da kananan yara na MDD, (UNICEF), ya yi tur da hare-haren baya-bayan nan da aka kai kan makarantu a jihar Kaduna dake tarayyar Najeriya. Shugabar Asusun a Najeriya,
Gwamnatin Tarayyar Najeriya, ta sanar da cewa zatayi iya kokarinta don ganin ta kwato dukkan mutanen da akayi garkuwa dasu a baya baya nan. Wata sanarwa da ministan yada labarai
Asusun kula da kananan yara na MDD, (UNICEF), ya yi tur da hare-haren baya-bayan nan
Gwamnatin Tarayyar Najeriya, ta sanar da cewa zatayi iya kokarinta don ganin ta kwato dukkan
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran
Rahotannin da suke fitowa daga yankin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye sun nuna cewa, a cikin sa'o'ii 24 da suka gabata Falasdinawa 71 ne suka yi shahada a
Sojojin kasar Yeman sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan tashar jiragen sama ta Bengerion a birnin Tel'aviv na HKI a daren jiya laraba don tallafawa falasdinawa a gaza
Mutane fiye da 30 ne aka tabbatar damutuwarsu a jiya Laraba a Abubja babban birnin tarayyar Najeriya sanadiyyar bindigan da wata motar daukar iskar gas ta yi a kan gadar