The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hamas mai gwagwarmaya da HKI a kasar Falasdinu da aka mamaye, ta bayyana cewa rushe-rudhen gidajen da gwamnatin HKI take yi wata hanya ce ta korar Falasdinawa daga kasarsu.
Kungiyar Hamas mai gwagwarmaya da HKI a kasar Falasdinu da aka mamaye, ta bayyana cewa
A jiya Juma’a ne Sheikh Ibrahim Yakubu El-Zakzaky ya girmama ilayan shahidai almajiransa da su ka rasa rayukansa a shekarun baya. A jawabin da ya yi, Sheik Ibrahim El-zakzaky ya
Jiragen yakin Amurka biyu dauke da ‘yan gudun hijira da su ka shiga kasar ba tare da izini ba, sun sauka Guantanamo. A ranar Juma’a ne dai jiragen sojan Amurkan
Babban darekta na zartar da manyan ayyuka na kamfanin jirgin kasa Ali Kazemi ya bayyana cewa za a kaddamar jirgin kasa mai matukar sauri a tsakanin birnin Tehran zuwa birnin
A yau Asabar ne HKI ta saki Ra’id Sa’adi wanda ya yi zaman kaso na tsawon shekaru 36, a karkashin musayar da aka yi a tsakanin kungiyar gwgawarmayar musulunci ta
Rundunar sojan kasar Lebanon ta sanar da cewa sojojin abokan gaba Isra’ila jan jiki wajen janyewa daga kudancin Lebanon da hakan yake hana su sojojin Lebanon din shiga yankunan yankin.
A wani na aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wutar da suka cimma, kungiyar Hamas ta saki wasu 'yan Isra'ila hudu a wannan Asabar yayin da ake dakon gwamnatin Tel-Aviv ta saki