The latest news and topic in this categories.
Sayyid Abul-Malik al-Houthi shugaban kungiyar Ansarallah na kasar Yemen ya bayyana cewa mamayar Karin waurara a cikin kasar Siriya wanda sojojin HKI suka yi kuma suke kara yi wata alamace
Kungiyar Ansarulla ta kasar Yemen ta bude babban helkotan kungiyar a birnin Bagdaza babban birnin kasar Iraki. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran a Bagadaza, ya nakalto wata majiya
Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta gargadi HKI kan duk wani harin da zata kaiwa Falasdinawa a garin rafah na zirin Gaza. Ta kuma kara da cewa idan ta kuskura
Sayyid Abul-Malik al-Houthi shugaban kungiyar Ansarallah na kasar Yemen ya bayyana cewa mamayar Karin waurara
Kungiyar Ansarulla ta kasar Yemen ta bude babban helkotan kungiyar a birnin Bagdaza babban birnin
Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta gargadi HKI kan duk wani harin da zata kaiwa
Bayan wasui munanan hare haren da jiragen yakin Amurka da Burtaniya suka kai kan wasu
A yau Talata ce ake saran shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai zanta ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Amurka Donal Trump, kuma wannan shine zantawar shuwagabannin kasashen biyu
Majiyar gwamnatin kasar Yemen ta basa sanarwan kai hare-hare har sau biyu kan kataparen jirgin ruwa mai daukar jiragen yaki na kasar Amurka dake cikin Tekun Red sea, wato USS
Gwamnatin HKI ta bayyana damuwarta da jibge sojojin da gwamnatin kasar masar take yi a yankin Sinaa kusa da kan iyakar kasar da HKI. Tun bayan da gwamnatin HKI ta
HKI ta keta yarjeniyar tsagaita wuta a Gaza, a jiya inda ta kai hare-hare masu yawa, wadanda suka yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da 300 ya zuwa safiyar yau. Tashar
A wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen kasar Rwanda ya fitar, ta zargi kasar ta Belgium da tsoma baki a harkokin cikin gidanta. Bugu da kari, sanarwar ta bai wa
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi ya bayyana cewa; Matukar Amurka ta ci gaba da kai wa Yemen hare-hare, to suna da hanyoyi da za su iya