Tehran Tana Daukar Bakwancin Taron Bankwana Da Jagora Shahidi

Miliyoyin mutane daga ciki da wajen kasar Iran sun fara ciki birnin Tehran don halattar jana’iza da kuma bankwana da Imam Sayyid Aliyul Khaminaei Shahid kuma jagoran juyin juya halin musulunci wanda aka fara gudanarwa a musallah Imam Khomainie (q) dake tsakiyar birnin. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya bayyana cewa a cikin […]

Qalibaf: Imam Khaminai(q) Yana Da Hakki A Kammu Gaba Daya

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Baqir Qalibaf ya fadawa dawagar kasar Iraki da ta zo taron jana’iza da kuma bankwana na Shahid Ayatullahi Sayyid Aliyul Khamiei a nan Tehran kan cewa mutanen kasar Iran da Iraki da kuma sauran musulmi ya zama wajibi a garesu su kayaye wannan tafarkin da Jagoran juyin juya halin […]

Sojojin Yemen Sun Tilastawa Jiragen Yakin Saudia Ficewa Daga Kasar

kakain sojan kasar Yemen

A safiyar Jumma ce, jiragen yakin kasar saudia suka shiga sararin samaniyar kasar Yemen da nufin hana jirgin saman fasinjar Iran sauka a birnin San’aa babban birnin kasar. Jirgin yana dauke da wadanda aka jiwa ciwo suka kuma je kasar Iran don jinya. Sai dai bayan korar jiragen saudia jirgin ya sauka ya kuma dauki […]