Sojojin yahudawan sun yi barin wuta kan falasdinawa a gaza, kafin shirin mamayar garin da suke yi.
Tun shekara ta 2023 kuma ya zuwa yanzu sun kashe falasdinawa fiye da 62000.
Firai ministan HKI benyamin Natanyahu dai ya kudurin anniyar kwace yanzin gaza gaba daya, kuma zata fara da birnin Gaza dake arewacin yankin. Don haka ana ganin hare-haren da sojojin HKI suka kai kan birnin gaza a safiyar yau Jumma’a masoma shirin kwace birnin ne gaba daya