Ministan Harkokin Wajen Iran Zai Tattauna Ta Wayar Tarho Da Takwarorinsa Na Kasashen Turai

Ministan harkokin wajen kasar Iran zai gudanar da tattauna ta wayar tarho da takwarorinsa na kasashen Turai uku Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Ismail Baqa’i ya bayyana cewa: Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi zai gana da ministocin harkokin wajen kasashen Faransa da Birtaniya da Jamus da kuma wakilin kungiyar tarayyar Turai a […]
Kwamandan “IRGC” Ya Ce: Duk Wani Kuskuren Makiya Zai Fuskaci Martani Mai Gauni

Kwamandan Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci ya jaddada cewa: Duk wani kuskure da makiya za su yi, za su gamu da amsa cikin gaggawa da yanke hukunci Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Mohammad Pakpour ya jaddada cewa: Iran za ta mayar da martani ga duk wani kuskuren […]
Babban Kwamandan Sojojin Kasar Iran Ya Jaddada Shirin Iran Na Kalubalantar Makiya

Babban kwamandan sojojin kasar Iran ya tabbatar da shirin sojojin kasar na mayar da martani ga duk wani harin wuce gona da iri Babban kwamandan sojojin kasar Iran Manjo Janar Amir Hatami ya jaddada cewa: Jajirtattun sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun shirya tsaf a yau, kamar yadda suka yi a baya, domin mayar da […]
Limamin Juma’a A Tehran Ya Gargadi Masu Watsa Rabuwar Kawuna Da Sabani

Limamin da ya jagoranci sallar Juma’a a birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran ya yi gargadi kan kokari bullo da masifar rarrabuwar kawuna da sabani a tsakanin al’umma Limamin da ya jagoranci sallar Juma’a a birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran, Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya ce: Hadin kai da fahimtar juna su ne jajayen […]
Falasdinawa 45,000 Ne Suka Yi Sallar Juma’a A Masallacin Al-Aksa A Birnin Kudus Da Ke Falasdinu

Mutane 45,000 ne suka yi gudanar da sallar Juma’a a Masallacin Al-Aqsa da ke birnin Qudus na Falasdinu Dubun dubatar matane ne suka gudanar da sallar Juma’a a masallacin Al-Aqsa mai albarka, duk kuwa da cikas da takunkumin da sojojin mamayar Isra’ila suka kawo na hana masallata isa masallacin. Ma’aikatar kula da waqafin Musulunci a […]
‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sandan Iran 5 A Wani Harin Ta’addanci A Garin Iranshahr Na Iran

‘Yan sandan Iran 5 ne suka yi shahada a wani harin ta’addanci da aka kai musu a garin Iranshahr da ke lardin Sistan da Baluchestan na Iran A yau Juma’a wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari kan wata motar ‘yan sanda a yankin Daman da ke Iranshahr […]
Pezeshkiyan: Iran Tana Sun Zaman Lafiya Da Dukkan Kasashen Duniya

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiyan ya bayyana cewa kasarsa tana son zaman lafiya da dukkan kasashen duniya, tare da amincewa da kuma mutunta kaniyakokin da aka shatwa ko ko wace kasa. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto shugaban yana fadar haka a ranar Laraban da ta gabata a kasar Belarus inda ya […]
Iran Ta Yi Tir Da Sabbin Takunkuman Tattalin Arzikin Da Burtaniya Ta Dora mata

Ofishin jakadancin kasar Iran a birnin London ya fidda sanarwan yin tir da sabbin takunkuman tattalin arzikin da gwamnatin kasar Burtaniya ta dorawa daddaikun Iraniyawa da kuma wasu kamfaninoni. Sanarwan ta kara da cewa hakan ya sabawa dokokin kasa da kasa kuma nuna kiyayya ne ga kasar. Don haka Iran tana kira ga kasar Burtania […]
Sojojin Lebanon Sun Fara Karban Makamai Daga Hannun Kungiyoyin Falasdinawa

Sojojin Kasar Lebanon sun fara karban makamai daga hannun falasdinawa a sansaninsu dake Burjul Barajina da ke kudancin birnin Beirut. Wannan a shekarin shirin sabuwar gwamnatin kasar Lebanin na kwace dukkan makaman daga hannun kungiyoyiu daban-daban a kasar daga ciki har da kungiyar Hizbullah a matsayin taimakonsu ga HKI na mamaye kasar Lebanon bayan haka. […]
Sojojin Isra’ila (HKI) sun yi luguden wuta a kan falasdinawa a gaza

Sojojin yahudawan sun yi barin wuta kan falasdinawa a gaza, kafin shirin mamayar garin da suke yi. Tun shekara ta 2023 kuma ya zuwa yanzu sun kashe falasdinawa fiye da 62000. Firai ministan HKI benyamin Natanyahu dai ya kudurin anniyar kwace yanzin gaza gaba daya, kuma zata fara da birnin Gaza dake arewacin yankin. Don […]
Iran ta yi Allah-wadai da takunkumin Amurka a kan alkalan kotun ICC

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah-wadai da sabon takunkumin da Amurka ta kakaba wa alkalan kotun hukunta manyan laifuka ta ICC yana bayyana hakan a matsayin wani yunkuri na boye laifukan yakin da Haramtacciyar Kasar Isra’ila ke yi a Falasdinu da kuma cin zarafi ga shari’ar kasa da kasa. Kakakin ma’aikatar harkokin […]
Rahoto: Isra’ila tana kai wa ‘yan jarida hari ne da gangan a Gaza don boye laifukanta

A cikin wani rahoto na jaridar New York Times, ‘yar jarida Lydia Polgreen ta bayar da hujjar cewa “Isra’ila” tana kai hari ga ‘yan jarida a Gaza da gangan don kawar da hujjoji kan laifukan yaki da take tafkawa a yankin. Polgreen ta ba da misali da kisan da aka yi wa dan jarida Anas […]
Guterres ya sake yin kira da a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a Gaza

Sakatare-janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya sake nanata kiran da ya yi na a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a Gaza a daidai lokacin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ke kaddamar da wani sabon farmaki na mamaye birnin Gaza da kuma tilastawa mazauna yankin kauracewa gidajensu. “Yana da matukar muhimmanci a kai ga […]
Iraki: Kungiyoyin Gwagwarmaya Sun Gargadi Amurka Game Da Take-Takenta A Kasarsu

Kwamitin kungiyoyin wagwarmaya a Iraki ya sake jaddada shirinsa na tunkarar ta’addancin Amurkawa, tare da jaddada cewa makamansu za su ci gaba da kasacewa a cikin shiri domin kare Iraki da al’ummarta tare da hadin gwiwa da sauran bangarorin tsaro da suka hada da dakarun sa kai na Hashd Al Shaabi, ko kuma Popular Mobilization […]
Nijeriya: An kori ’yan kasashen waje 102 bisa laifin damfara ta intanet

Gwamnatin Nijeriya ta ce ta mayar da ’yan ƙasashen waje 102 gida, waɗanda suka haɗa da ’yan China 60 da ’yan Philippines 39, bayan kama su da laifin damfara ta intanet. Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Nijeriya, EFCC, ce ta bayyana haka a wata sanarwa da ta fitar a yau Alhamis. A […]