Search
Close this search box.

 Jagoran Juyin Musulunci Na Iran Ya Yabawa “Yadda “Yan Takarar Shugabancin Kasa Suke Gudanar Da Tattaunawa A Tsakaninsu

A yayin da yake ganawa da jami’an ma’aiaktar shari’a ta kasa, jagoran juyin musuluncin ya bayyana cewa: Daga cikin ayyukan da suke a gaban hukumar

A yayin da yake ganawa da jami’an ma’aiaktar shari’a ta kasa, jagoran juyin musuluncin ya bayyana cewa: Daga cikin ayyukan da suke a gaban hukumar ta shari’a da akwai “ Warware saabni ta hanatar tabbatar da Adalci”, sai kuma “ Hana A Yi Wa Dokoki Hawan Kawara.”

Jagoran juyin musuluncin na Iran ya kuma; Bisa umarnin Imam Sajjad        ( a s.) bangaren shari’a dole ne ya zama yana aiki ta yadda masu adawa das hi ma su zama a cikin aminici cewa za a zalunce shi, abokai kuma da ba su aikata adalci ba,to yanke kauna.”

Jagoran juyin musuluncin na Iran  ya kuma ce; Idan har aka sami hakan, to shakka babu za a sami nutsuwa da kwanciyar hanakli a  tsakanin al’umma.

Da yake Magana akan yadda ‘yan takara suke tafiyar da tattauna akan shirye-shiryensu  ta kafafen wasta labaru na kasa, jagoran ya ce; hakan ne zai sa mutane su fahimci mahanga daban-daban da tsare-tsare da ‘yan takarar suke da su.

Iata dai ma’aiaktar shari’a tare da harkokin cikin gida suna daga cikin masu taka rawa wajen tsara zabuka a Iran.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments