Iran Ta Sami Lambobin Yabo Biyu Na Zinariya A Wasannin Masu Matsalar Ji Na Asiya

‘Yan Wasan Iran masu matsalar ji sun sami lambobin yabo biyu na zinariya a wasannin Asiya da ake yi a kasar Malysia. ‘Yan wasan na

'Yan Wasan Iran Masu Matsalar Ji

‘Yan Wasan Iran masu matsalar ji sun sami lambobin yabo biyu na zinariya a wasannin Asiya da ake yi a kasar Malysia.

‘Yan wasan na Iran da su ka sami kyautar su ne Amir Hussain Zari’i, da kuma Ali Alizadeh. Shi dai Ali Zade ya yi nasarar gudun mita 800 ne a cikin minti 1: 57.

A jiya Talata maid ai Ali Zadeh ya sami kyautar azurfa bayan da ya yi nasara a gudun tsere na  mita 1,500.

Shi kuwa Amir Hussain Zari’i ya zo na daya a tsere da hakan y aba shi lambar zinariya ta biyu.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted