Bakiri: HKI Ta Wuce Gona Da Iri Don Haka Za Ta Fuskanci Martani Mai Tsanani

Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ya sanar da cewa; HKi ta ketare iyaka, saboda kisan gillar da ta yi wa Isma’ila Haniyya shugaban kungiyar Hamas a cikin kasar Iran, don haka mayar da martani mai tsanani yana nan tafe. Babban jami’in diplomasiyyar na Iran ya bayyana hakan ne a yayin da ya tattauna […]

Kasar Venezuela Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Al’ummar Falasdinu

Shugaban kasar Venezuela ya yi tir da kisan kiyashin da HKI take yi wa al’ummar Falasdinu a yankin Gaza, sannan kuma ya kara da cewa a kowane lokaci yana tare da al’ummar Falasdinu. Shugaban kasar ra Venezulea Nicholas Maduru, ya fada a jiya Asabar cewa: Yana da fatan ganin Falasdinawa sun fice daga cikin wannan […]

Dakarun IRGC Sun Fitar Da Bayani Na Uku Akan Shahadar Isma’ila Haniyyah

Bayanin dakarun na “IRGC” ya kunshi cewa:                      Da sunan Allah mai rahama mai jin kai. Bayan aikin ta’addanci da masu laifi ‘yan sahayoniya su ka tafka, wanda ya yi sanadiyyar shahdar Dr. Isma’ila Haniyyah, shugaban Harkar Gwgawarmayar Musulunci, mujahidin, mai jajurcewa,, muna sanar da al’ummar Iran bayanai masu zuwa: A karshe muna tabbatar da […]

Hamas Ta Fitar Da Bayani Akan Zaben Sabon Shugabanta

A wani bayani da kungiyar Hamas ta fitar na juyayin shahadar Isma’ila Haniyyah ta bayyana cewa ba al’ummar Falaasdinu ce kadai ta yi rashinsa ba, dukkanin al’ummar Larabawa da musulmi suna kewayarsa. Haka nan kuma dukkanin ma’abota ‘yanci na duniya,domin su ma sun yi rashinsa,  babban dalili shi ne yadda dukkanin duniya ta nuna damuwa […]

Kungiyar Kwadago A Najeriya Ta Bukaci Gwamnati Ta Kawo Karshen Kisan Masu Zanga Zanga

Kungiyar Kwadago a tarayyar Najeriya ta bukaci yansandan kasar su kawo karshen kissan masu zanga zanga su kuma saurari kiraye kirayensu na kawo karshen mummunar shugabanci. Jaridar Premium times ta Najeriya ta nakalto kungiyar Amnesty International na cewa jami’an yansanda sun kashe akalla mutane 13 a yayin zanga zangar matsalar rayuwa a kasar da aka […]

Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Ce: HKI Ta Wuce Haddi A Tsokanar Kasar

Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa gwamnatin HKI ta wuce gona da iri a tsokanan kasar Iran, saboda kissan shugaban kungiyar Hamas a cikin kasar da tayi, sannan tace daukar fansar jininsa ya zama wajibi gareta. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto Kani yana fadar haka […]