The latest news and topic in this categories.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana wasu daga cibiyoyin haramtaciyar kasar Isra'ila da za su fuskanci hare-harenta na mayar da martani a nan gaba Bayan kisan gillar da yahudawan sahayoniyya
Yahudawa masu zanga-zanga sun tare hanyar zuwa ofishin Netanyahu domin neman kulla yarjejeniyar musayar fursunoni da Falasdinawa Rahotonni sun bayyana cewa: Daruruwan yahudawan sahayoniyya masu zanga-zanga sun tare hanyar zuwa
Zaman taron tunawa da harin guguwar Al-Aqsa, babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya ce; Yakin Gaza yana rusa rayuwar Falasdinawa Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya bayyana cewa:
Majalisar Dinkin Duniya za ta amince da wani kuduri da Falasdinawan suka zartas a ranar
Ofishin Jakadancin Iran a Labanon ya tabbatar da zaman lafiyar Ambasada Mojtaba Amani bayan ya
A cikin wani bayani da Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta fitar, ta jaddada cewa
A jiya Talata 17 ga watan Satumban shekarar 2024 ne gwamnatin sahyoniyawan ta tarwatsa wasu
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a Gaza ta sanar a ranar Talata cewa adadin Falasdinawa da
Yawan Falasdinawa wadanda HKI ta kai su ga shahada a zirin Gaza kimani shekara guda da ta gabata a yau ya kai mutum 41,825 da kuma wasu 96,910 na wadanda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya soki kwamitan tsaro na MDD saboda gazawarsa wajen kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a Gaza, saboda tana samun goyon
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin kwararru don gano musabbabin rushewar madatsar ruwa ta Ala'u wanda ya haddasa ambaliyar ruwa a
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan kiran da tsohon shugaban kasar Amurka kuma dan takarar shugabancin a halin yanzu Donald Trump ya yi ga gwamnatin haramtacciyar kasar
Pars Today- Ci gaba da laifuffukan da gwamnatin sahyoniyawan ke yi a Gaza da Lebanon ya haifar da karin karkatar al'ummar Jordan zuwa ga kungiyar Hizbullah sakamakon ci gaba da