The latest news and topic in this categories.
Sojojin Isra'ila sun zafafa kai hare-haren a Gaza lamarin da ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 20 tare da jikkata wasu da dama a sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko ya ce: Jamhuriyar Musulunci tana ci gaba da kokarin ganin an cimma bukatar dakatar da bude wuta a Falasdinu da Lebanon Mataimakin shugaban kasar
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa: Babban dalilin ci gaba da laifukan yahudawan sahayoniyya shi ne goyon bayan Amurka Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya yi tsokaci
'Yan gwagwarmayar kasar Iraki sun kai hare-hare kan birnin Haifa da tashar ruwansa da jiragen
Babban jami'in kungiyar Hamas ya jaddada cewa: Dole ne kasashen duniya su matsa kaimi wajen
Turkiyya ta fara wani shiri na kara wayar da kan duniya kan dakatar da sayar
Bayanai daga Falasdinu na cewa fiye da mutane 1,800 ne sukayi shahada a yayin da
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Ba zai yiwu a
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da harin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ranar 26
A karon farko hukumomin Ireland sun amince da nada jakadan Falasdinu a wannan kasa. A rahoton Al Jazeera, Ireland ta amince a karon farko da nada jakadan Falasdinu a wannan
Kwamitin kula da harkokin musulmi a Amurka ya yi kira ga Donald Trump, wanda ya lashe zaben Amurka, da ya cika alkawarinsa na kawo karshen yakin Gaza. A bisa rahoton
A ganawarsa da shugaban kasar Estonia, Sheikh Al-Azhar ya yi Allah wadai da laifukan yaki na yahudawan sahyoniyawa a Gaza tare da bayyana wadannan laifukan da ba za a iya
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Ko shakka babu ci gaba da gwagwarmayar da ake yi a Lebanon da Gaza zai kai ga samun gagarumar nasara Jagoran juyin
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci yabayyana cewa: Iran tana fuskantar makiya da wani bangare na karfinta ne Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci Manjo Janar