The latest news and topic in this categories.
Wani babban Jami’in soje na kasar Iran ya yabawa masana fasahar kera makamai na kasarsa saboda ayyukan ci gaban da suka samar a cikin gida wanda ya bawa kasar damar
Jakadan kasar Iran kuma wakilinta a MDD, ya rubutawa kwamitin tsaro na MDD wasika, inda a cikinta ya maida martani kan zargin da Amurka takewa kasarsa, ya kuma kara da
Shugaban kasar Saloyi, ta bakin jakadan kasar a kwamitin tsaro na MDD ya bukaci a karawa nahiyar Afirka kujeru a kwamitin, musamman kujerun Veto. Shafinn yanar gizo na labarai ‘AfricaNews’
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Badruddeen Huthi ya bayyana cewa jawan jiragen ruwan
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta kai hare haren ba zata kan sansanin sojojin HKI
Mohammed Hamid Jabara wani kwamandan dakarun kungiyar Hamas a kasar Lebanon ya yi shahadi bayan
An ji tashin karar bom a kan titin Ben Yahuda a tsakiyar birnin TelAviv kusa
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Abdulmalik Badruddin al-Husy ya zargi da cewa ta yi
Sabuwar kungiyar mai suna Lakurawa ta kashe mutane 15 da kuma yin awon gaba da shanu 100 a garin Mera dake karamar hukumar Augie a jihar Kebbi. Jaridar “Daily Trust”
Iran ta bayyana cewa zargin kasar da hannu a yunkurin hallaka Donald Trump kage ne da rashin-ta-fadi kawai. Da yake mayar da martani kan zargin ministan harkokin wajen Iran Abbas
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta ce ta dakatar da kokarin shiga tsakani domin cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza. Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci
Sojojin Isra’ila na ci gaba da kai hare-haren kisan kare dangi a Zirin Gaza da kuma Lebanon lamarin dake ci gaba da sanadin rayuwar gomman fararen hula musamman mata da
Ofishin yada labarai na zirin Gaza, ya ce an kashe 'yan jaridar Falasdinawa 188 tun bayan yakin kisan kare dangin da Isra’ila ta kaddamar a watan Oktoban bara. Adadin a
Bayanai daga Yemen na cewa sojojn Amurka na na Birtaniya sun sake kai wasu jerin hare hare ta sama a wasu sassa daban daban na kasar. Tashar talabijin ta Al