The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da HKI a kasar Falasdinu da aka mamaye, ta bayyana jawabin firai ministan HKI Benyamin Natanyahu a babban zauren MDD a juya Jumma'a yana cike
Labaran da suke fitowa daga HKI sun bayyana cewa ana jin karar jiniyar gargadi a wurare da dama a cikin kasar Falasdinu da aka mamaye, daga cikin har da wasu
Makamai masu linzami na kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun fada kana birnin na uku a HKI wato Haifa a safiyar yau Jumma'a, inda ta tsallaka dukkan garkuawan makamai masi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya nanata kudurin Jamhuriyar Musulunci ta Iran na
Jami’i mai kula da al-amuran harkokin wajen tarayyar Turai Josept Borrel, ya bada sanarwan cewa
36Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Ministan harkokin wajen HKI, Israel Katz, ya bada sanarwan cewa gwamnatin haramtacciyar kasar ta sha
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminae ya nada
Pars Today - Sarina Ghafari, wakiliyar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta lashe lambar zinare a gasar cin kofin matasa masu hawa na Asiya. A ci gaba da gasar cin kofin
Iran ta musanta rahotannin dake cewa an yi wata ganawa tsakanin Elon Musk da jakadan kasar a MDD. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmail Baghaei shi ne ya yi watsi
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga Isra'ila da ta ba ta damar shiga zirin Gaza domin kai kayan agaji ga yankin da aka yi wa kawanya. Kakakin babban sakataren
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta ba da rahoton cewa adadin wadanda sukayi shahada a Gaza ya kai 43,799, yayin da wasu 103,601 suka jikkata tun farkon rikicin a ranar 7
Kasar Gabon na gudanar da kuri'ar raba gardama domin amincewa da sabon kundin tsarin mulki, wanda ake gani a wani mataki na mayar da kasar tafarkin Dimokradiyya. Shugaban mulkin sojin
Ma'aikatar lafiya ta kasar Labanon ta ce hare-haren da Isra'ila ta kai kan kauyukan da ke kudancin kasar ya yi sanadin mutuwar likitoci akalla biyu. Ma'aikatar ta fada a yau