The latest news and topic in this categories.
Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya bayyana cewa za a tattauna muhimman batutuwa da suka shafi ayyukan hadin gwiwa ta fuskar tsaro tsakanin Iran da Syria. Nasirzadeh
A wani bincike da gidan talabijin na Channel 12 na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya gudanar ya nuna cewa, galibin yahudawan sahyuniya da aka ji ra'ayinsu daga ciki har da
Daruruwan masu zanga-zangar ne suka yi maci a bakin tekun Copacabana na Rio de Janeiro a ranar jiya Asabar, inda suka gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasdinawa tare
Pars Today- Kungiyar Islamic Jihad ta Falasdinu ta fitar da wata sanarwa inda ta ce
Kasashen Iran da Rasha da Turkiyya sun yi Allah wadai da cin zarafin da gwamnatin
Wani babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da kara tabarbarewar al’amura a
Dakarun Amurka sun kai munanan hare-hare a kan sojojin Siriya a rana ta biyu a
Cibiyar nazarin tattalin arziki da rayuwar zamantakewa ta ( shurish) ta fitar da wasu alkaluma
Majiyar tashar Al-Mayadeen ta bayyana cewa, ziyarar da babban mai baiwa jagoran juyin juya halin Musulunci da Jumhuriya Ali Larijani a kasashen Siriya da Labanon na zuwa ne bisa tsarin
Majalisar Zartarwa ta amince da daftarin Naira tiriliyan 47.9 a matsayin Kasafin Kuɗin Najeriya na 2025. Ministan Kasafi da Tsare-Tsare Tattalin Arziki, Atiku Bagudu ne ya bayyana hakan yayin ganawa
Hanyoyin yakin Isra'ila a Gaza sun yi daidai da kisan ƙare dangi, ciki har da fararen hula wadanda aka kashe tare da azabtar da Falasdinawa da gangan, a cewar wani
Gwamnatin soja a Nijar ta haramtawa wata hukumar ba da agaji ta Faransa yin aiki a cikin kasar sakamakon takun-saka da Paris. Gwamnatin mulkin sojan Nijar ta sanar da haramtawa
Ministar harkokin wajen kasar Afirka ta kudu ta tunatar da al'ummar kasar game da gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata, ta kuma shaida wa mutanen Gaza da su yi imani
Iran ta ce a shirye ta ke ta tattauna da don yin shawarwari da kasashen turan nan uku na gungun E3, amma ba cikin matsin lamba ba. Ministan harkokin wajen