The latest news and topic in this categories.
39-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’aini mai girma,
38-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’aini mai girma,
Pars Today - Tarihi ya shaida cewa Annabin Musulunci mai girma ya kasance yana magana da muminai da jama'arsa karara ba tare da wata shakka ba. Ba zai taba siyasantar
Cibiyar ‘Tell Mama’ wacce take kula da al-amuran kin musulmi a kasar Burtaniya ta bayyana
Ministan harkokin wajen Saudiyya Faisal bin Farhan a wata ganawa da ya yi da Ali
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lbanon Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana cewa gwamnatin HKI tana
Yau Talata, 10 ga watan Muharam, al'ummar musulmin Shi’a na gudanar da juyayi na tunawa
Hukumomi a Saudiyya sun ce alhazai 1,301 ne suka rasu lokacin aikin Hajjin, kuma yawancin
Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce har yanzu majalisar ba ta samar da matsaya kan sabon ƙudirin harajin da Tinubu ya aike musu. Sai dai, ya ce majalisar za
Shugaban hukumar gidajen radiyop da talabijin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran (IRIB), Peyman Jebelli, da shugaban sashen yada labarai na harsunan ketare IRIB World Service, Ahmad Noroozi a cikin jawabansu
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya soki kungiyar Tarayyar Turai kan matakin da ta dauka na sanyawa kamfanonin jiragen sama da na ruwa na kasar takunkumi. Da yake Allah wadai
Akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a Gaza, wanda ya kawo adadin wadanda suka mutu tun bara zuwa 43,922, in ji ma’aikatar lafiya
Kungiyar Hizbullah ta sanar da shahadar jami'in hulda da manema labarai na kungiyar Muhammad Afif al-Nabulsi, biyo bayan wani hari da Isra’ila ta kai masa a jiya. A yammacin jiya
Bangarorin gwagwarmayar Palasdinawa sun yi juyayin shahadar jami'in hulda da kafafen yada labarai na kungiyar Hizbullah, shahid Muhammad Afif, tare da yaba wa gudunmawar ad ya bayar a matsayin "muryar