The latest news and topic in this categories.
Rahotannin da suke fitowa daga Falasdinu sun ambaci cewa, HKI ta kashe Falasdinawa da su ka hada kananan yara da mata 23,a kudanci da tsakiyar Gaza. Kamfanin dillancin Labarun “Anatoly”
Kafafen watsa laabrun HKI sun bayar da labarin cewa daya daga cikin jami’ansu ya halaka sanadiyar bude masa wuta da aka yi a yankin Usdud dake kudancin Falasdinu. Rahotannin sun
Da misalin karfe 8: 30 na safiyar yau a nan birnin Tehran aka fara bankwana da shahid manjo janar Abbas Nilofurushan wanda ya yi shahada tare da Sayyid Hassan Nasrallah
A wani faifan bidiyo da dakarun kungiyar Hizbullah su ka fitar a jiya Litinin,sun nuna jirage marasa matuki da suke da su,da kuma wasu makamai, sannan su ka karkare da
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana Fira Ministan HKI da cewa, wani Dodo ne masha-jini wanda kasashen turai da Amurka su ka samar da shi, tare da cewa; Abinda
Ba wannan ne karon farko wanda mutanen Najeriya suka fuskantar duhu a duk fadin kasar saboda lalacewar tsarin bada wutan lantarki da samar da shi ba. Jaridar Premium times ta