The latest news and topic in this categories.
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jajantawa kan harin ta'addanci da aka kai a arewa
Yayin da Rafael Grossi ya ke birnin Tehran yana tattaunawa da kuma tattaunawa da jami'an
Yayin da Rafael Grossi ya ke birnin Tehran yana tattaunawa da kuma tattaunawa da jami'an kasar Iran don ci gaba da yin mu'amala da warware sabanin da ke tsakaninsu, wasu
A cikin bayanai daban-daban da ta fitar gwamnatin Amurka ta yi watsi da hukuncin kotun hukunta manyan laifuka na bayar da sammacin kamo Netanyahu da ministan yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas
Kasashen duniya sun yi maraba da fitar da sammacin kama fira ministan gwamnatin Isra'ila da tsohon ministan yakinsa Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta fitar da sammacin
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Sun kalubalanci Amurka da jiragen yakinta lamarin da ya tilasta mata tserewa daga tekun Larabawa. Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen,