The latest news and topic in this categories.
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Rahotanni daga yankin zirin Gaza na sun tabbatar da cewa akalla karin Falasdinawa 76 ne
Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce har yanzu majalisar ba ta samar da matsaya
Shugaban hukumar gidajen radiyop da talabijin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran (IRIB), Peyman Jebelli, da
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya soki kungiyar Tarayyar Turai kan matakin da ta dauka
Akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a Gaza,
Babban Sakatare Jam’iyyar Ba’as ta Lebanon Aliyul-Hizaji ya sanar da shahadar Haj Muhammadu Afif wanda shi ne shugaban bangaren watsa labaru na kungiyar Hizbullah. Ali Hijazi ya ce, Haji Afif
Babban mai bai wa gwamnatin Iraki shawara akan harkokin tsaro Kasim al-aaraji ya bayyana a yau Lahadi cewa; Kasar Iraki tana yin duk abinda za ta iya cikin karfinta domin
Tashar talabijin din ‘al’alam” mai watsa shirye-shiryent daga nan Tehran ta harshen larabci ta ambaci cewa, a yayin harin mayar da martani na farko da Iran ta kai wa HKI
Hare-haren da Hibzullah ta kai a yau Lahadi sun shafi sansanonin soja da kuma matsugunan ‘yan share wuri zauna da sojoji su ka mayar da su barikokin soja. A bayanin
Ministan tsaron Iran Azizi Nasir Zadeh wanda yake ziyara a kasar Syria ya gana da shugaba Basshar Asad inda su ka tattauna batun tsaro da halin da ake ciki a
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran za ta dauki sabbin matakai idan kwamitin Alkalan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ya fitar da wani kuduri kan