The latest news and topic in this categories.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da irin na yahudawan sahayoniyya a
Kasar Rasha ta hau kan kujerar naki wato veto don nuna adawa da matakin da
Manyan jami'an soji na kasashen Iran da Azabaijan sun jaddada aniyar kasashensu na ci gaba
Majiyoyin sojin Haramtacciyar kasar Isra’ila sun tabbatar da cewa, Hizbullah ta harba wasu manyan makamai
Kungiyar G20 ta yi kira da a tsagaita wuta a zirin Gaza da Lebanon a
'Yan gwagwarmayar kungiyar Hizbullahi sun kai wasu jerin hare-hare kan sassa daban-daban na haramtacciyar kasar Isra'ila Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da ci gaba da
Rundunar sojin Yemen ta kai wani hare-hare kan wasu muhimman wurare a Jaffa da Ashkelon a haramtacciyar kasar Isra'ila Rundunar sojin Yemen ta sanar da kai farmaki kan wasu wurare
Falasdinawa da dama ne suka yi shahada kuma wasu adadi mai yawa suka jikkata a wasu sabbin hare-haren kisan gilla guda 4 da gwamnatin Isra'ila ta kai kan Zirin Gaza
Gwamnatin Rasha ta kai hare-hare da makamai masu linzami da ya girgiza babban birnin kasar Ukraine da wasu garuruwa na daban Wadannan hare-hare da kasar Rasha ta kai kan kasar
Matasan Sudan sun koma suna goyon bayan sojoji a yakin da ake yi bayan adawar da suka yi da rundunar sojin kasar Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta bayyana
Jaridar Maariv ta HKI ta buga wani rahoto wanda yake cewa; Sojojinsu suna fuskantar wahala mai tsanani a Kudancin Lebanon saboda suna da karancin sojojin sa-kai. Rahoton ya ambaci cewa