Tsohon Firayi ministan kasar Iraki Nuri Almaliki ya soki lamirin Amurka kan hare-haren da suka kaddamar kan sansanonin dakarun Hashd Al-shaabi a cikin kasar Iraki.
Al-Maliki ya bayyana cewa, Isra’ila c eta kai hare-hare akn sansanonin dakarun na Hashd tare da cikakken goyon baya da taimako na Amurka.
Ya kara da cewa, abin da yake faruwa cin zarafi ne da kuma keta dokokin kasar Iraki da ma dokokin kasa da kasa.
Sannan kuma ya bukaci sauran bangarori na kasa da kasa musamamn Majalisar Dinkin Duniya das u dauki dukkanin matakan day a rataya a kansu na taka wa Amurka da Isra’ila burki kana bin da suke aikatawa a kasar Iraki.