A yau nea aka sanar da zaben Muhammad Bagher Zolghadr a matsayin babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasa a Iran, wanda ya ame gurbin Shahid Ali Larijani.
A cikin bayanin da kakakin majalisar ya fitar, tare da amincewar jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah Sayyid Mujtaba Khamenei, da kuma shugaban kasar Mas’ud Pezeshkiyan, an nada Muhammad Bagher Zolghadr a matsayin babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasa a Iran.
Kafin shahadarsa, Ali Larijani ne yake rike da wannan matsayi, wanda ya taka muhimmiyarr rawa a bangarori daban-daban na siyasar Iran, musamamna cikin wanann lokaci da kasar take fuskantar kalu bale ta fuskoki daban-daban da nufin ganin bayanta.