Shugaban Kasar Iran Da Fira M inistan Pakistan Sun Tattauna Ta Wayar Tarho

Shugaban kasar Iran Mas’ud Pezeshkiyan tare da Fira ministan kasar Pakistan Shahbaz sharif sun gudanar da wata tattaunawa ta wayar tarho kan halin da ake ciki a yankin.

A yayin tatatunawar dukkanin bangarorin biyu sun kara jaddada matsayarsu kan kyakkyawar alaka ta tarihi da makwabtaka da addini da al’adu da ke tsakanin kasashen biyu.

Pezeshkiyan ya bayyana abin da Iran take a matsayin kare kai wanda kuma shi ne kowace kasa za ta iya yi idan aka kawo mata hari an zalunci da tsokana.

Shi ma a nasa bangaren Fira ministan kasar Pakistran ya jaddada wajabcin kawo karshen yakin da aka kallafawea Iran, yana bayyana cikakken goyon bayansa ga kasar Iran.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted