Wata kotu a kasar Chadi ta daure tsohun firai ministan kasar Succes Masra shekaru 20 a gidan kaso da taran caifa biliyon guda a jiya Asabar.
Shafin yanar gizo na Labarai Afrika Newas ya kara da cewa kotun ta tabbatar da laifin kan dan siyasar, kuma dan adawa da gwamnatinn Debi, da laifin watsa wasu kalaman batanci da raba kan mutane, har ila yau da hannu cikin rigimar Mandakao ina ya kai ga rasa rayuka masu yawa. A cikin watan Mayun da ya gabata.
Lawyan dan siysan ya bayyana rashin amincewa da hukuncin, ya kuma bayyana cewa an yi amfani da sharia don warware matsalar siyasa ne kawai.
Akai wasu mutane 74 wadanda suka gurfana a gaban kotun dangane da rikicin na Mandakao wadanda suma an yakewa 64 daga cikinsu zaman kaso na shekara 20.
Succes Masra dai ya zama Firai ministan kasar Chadi daga watan jenerun zuwa mayun shekara 2024. Amma ya bar matsayinsa ya kuma shekara zaben shugaban kasa da dadi amma ya kasa kai labara.