Najeriya: An SaKe Fadawa Cikin Tashin Hankali A jihar Palateau

Akalla mutane 40 ne aka tabbatar da mutuwarsu a tashe tashen hankula na baya bayan nan a jihar Palateau na tarayyar Najeriya. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta bayyana cewa akalla mutane 40 ne suka rasa rayukansu, kuma sun hada da mata da yara da jami’an tsaro, wasu da dama sun ji rauni, a tashe […]
Majalisar Koli Ta Tsaron Iran Na Tattaunawa Da Makiya

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa tattaunawa tsakanin Iran da masu shiga Tsakani don kawo karshen yakin da Amurka da haramtacciyar kasar Israeil suka dorawa kasar na ci gaba. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Aragchi yana fadar haka,a jiya Alahamis, ya kuma kara da cewa, masu shiga […]
Korea Ta Kudu: Babu Shiri Kai Sojojin Kasar Zuwa Yammacin Asia

Ministan harkokin wajen kasar Korea ta Kudu Cho Hyun ya bayyana cewa gwamnatinsa bata da wani shiri na aika sojoji zuwa yankin yammacin Asia don taimakawa kasashen Amurka da haramtacciyar kasar Isra’ila (HKI) a yakin da take fafatawa da Iran. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto ministan yana fadar haka a zantawarsa […]
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Musanta Zargin Hari Kan Kuwai

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya musanta zargin kasar Iran da kai hare hare da Drones kan Kuwait. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Aragchi na fadar haka a lokacinda yakezantawa da tokwaransa na kasarKuwait Sheikh Jarrah Jaber Al-Ahmad a jiya Alhamis. Aragchi ya kara da cewa, gwamnatin kasar Iran […]
Iran: Harbin Gargadin Ya Sa F-16 Ya Arce Daga Hurmuz

Dakarun kare juyin juya halin musulunci bangare sararin samania sun bada labarin arcewar jirgin yakin Amurka samfurin F-16 daga sararin samaniyar mashigar ruwa ta Hurmuz bayan harbin gargdi da suka yi masa. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar ya nakalto majiyar IRGC na fadar haka a wata sanarwan da suka fitar a safiyar yau Jumma’a. […]
Araqchi: Sojojin Kasashen Waje A Yankin Fitina Ce Ga Al’umma

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Kasancewar dakarun ƙasashen waje a yankin yana haifar da ƙaruwar tashin hankali da faɗace-faɗace Ministocin harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Koriya ta Kudu sun tattauna batutuwan da suka shafi kasashen biyu da kuma sabbin ci gaban yankin a wata tattaunawa ta wayar tarho. Kamfanin dillancin labaran […]
Ayatullahi Larijani: Al’umma Su Ne Kashin Bayan Tsarin Kasa

Al’umma su ne ma’abuta juyin juya halin, za a iya dogara da ikonsu wajen magance matsalolin ƙasa Shugaban Majalisar Fayyace Masalahar Tsarin Musulunci Ayatullahi Sadiq Amoli Larijani ya jaddada rawar da mutane ke takawa a kafa da kuma ci gaba da gudanar juyin juya halin Musulunci, yana mai cewa: “Mutane ne masu dauke da ruhin […]
Baqa’i: Iran Ta Mika Ta’aziyyarta Ga Masar Kan Hatsarin Gobarar Kasar

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya mika ta’aziyyar Iran ga iyalan wadanda gobara ta shafa a kasar Masar Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Isma’il Baqa’i ya aike da sakon ta’aziyyar al’umma da gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu da kuma gwamnati da al’ummar Masar. A cewar kamfanin dillancin labaran […]
Amurka Ta Bukaci Isra’ila Da Ta Tattauna Da Kungiyar Hamas

Wakili na musamman na shugaban Amurka ya ce: Dole ne Isra’ila ta yi watsi da tunaninta na yaƙi na dindindin ta kuma yi shawarwari da kungiyar Hamas Jared Kushner, wakili na musamman na shugaban Amurka, ya Jaddada cewa: Kawo karshen yaki a yankin Gaza yana bukatar tattaunawa da kungiyar Hamas, yana mai kira ga Haramtacciyar […]
Majiyar Soji: Zabe Sai Bayan Shekaru Biyu A Kasar Guinea-Bissau

Guinea-Bissau ta dage zaɓe da shekaru biyu zuwa shekarar 2028 Shugabannin mulkin soja na Guinea-Bissau sun dage zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisa zuwa nan da shekaru biyu masu zuwa, wanda hakan ya jinkirta wa’adin da kasar ta dauka na komawa kan mulkin farar hula. A cikin wata doka, shugaban rikon kwaryar kasar Janar […]