Garib Abadi: Trump Ba Ya Fahimtar Wani Harshe Sai Na Karfi

Mataimakin minstan harkokin wajen Iran Kazim Garib Abadi ya bayyana cewa; Donald Trump ba ya fahimtar wani harshe sai na karfi. Mataimakin ministan harkokin wajen na Iran ya wallafa sako a shafinsa n asada zumunta da yake cewa: Maganganun da Trump ya yi ba suna nuni ne da karfi ba, suna nuni ne da cin […]
Jirgin Saman Da Yake Dauke Da Gawar Jagora Shahidi Ya Sauka A Birnin Mashhad

Dazu da hantsi na lokacin Iran ne jirgin sama mai dauke da gawar jagora shahidi da iyalansa ya sauka a filin jiragen sama na Shahid Hashimi Najad domin kai ta hubbaren Imam Ridha da za a yi jana’iza da karshe da binne shi acan. An kawo gawar jagora shahidi da ta iyalansa da su ka […]
Kalibaf: Ba Za A Bude Mashigar Hurmuz Ba Sai Akan Yadda Iran Ta Tsara

Shugaban Majalisar shawarar musulunci ta Iran Muhammad Bakir Kalibaf ya gargadi Amurka akan ci gaba da kai wa Iran, yana mai cewa duk wani hari, zai fuskanci mayar da martani. Muhammad Kalibaf ya kuma ce har yanzu Amurka ba ta koyi darasi akan cewa duk nuna halayyar daba, da karya alkawali ba za su wuce […]
Isra’ila Ta Hana Sakataren Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Kai Ziyara Yankin Falasdinu

kungiyar hadin kan kasashen larabawa ta bayyana cewa gamnatin yahudawan sahyuniya ta hana sakatare janar dinta Nabil Fahami kai ziyara yammacin kogin jodan da aka mamaye, wanda aka shirya zai kai a jiya laraba a matsayin ziyararsa ta farko tun bayan samun wannan mukami a farkon watan da muke ciki mai Magana da yawun sakatare […]
Shugabannin Arewa sun goyi bayan kafa yan sandan jihohi a Najeriya

Gwamnonin arewacin Najeriya hadi da shugabannin gargajiya sun bayyana goyan baya ga shirin samar da ƴan sandan jihohi a kasar, suna masu jaddada bukatar magance matsalolin da ke haddasa rashin tsaro tun daga tushe. Shugabannin na arewa sun ce za su ci gaba da rubanya kokarinsu na kawo karshen matsalar tsaro, ta hanyar karfafa hadin […]
Kungiyar Ansarullah Ta Kasar Yamen Ta Gudanar Da Gagarumar Zanga-zangar Jana’izar Jagoran Juyin Musulunci Na Iran

Wani babban jami’I a kungiyar Ansarullah ta kasar Yamen ya bayyana cewa zanga-zangar da aka gudanar ta jana’izar jagoran juyin musuluni na kasar iran Ayatullah shahid imam khamanai a kasar yamen ta kasance tamakar kuri’ar raba gardama ce kan tsarin siyasar iran da kuma tsayin daka, ya kara jaddada cewa kasashen musulmi suna ci gaba […]
Iran Ta Sanar Da Kwamitin Tsaro Na Mdd Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude wuta Da Amurka Tayi

A hukumance kasar iran ta sanar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya game da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da Amurka tayi inda ta fadada hare-haren ta a kasar iran, don haka ta yi kira ga kwamitin da ya dauki matakin gaggawa na dakatar da wannan zalunci kuma ta gargadi Washington da ta […]
Dakarun Kare Juyin Musulunci Na Iran Sun Kai Harin Ramuwar Gayya A Kasashen Bahrain Da Kuwait

Rahotanni sun bayyana cewa dakarun kare juyin musulunci na kasar Iran sun kaddamar da hare hare kan muhimman wurare a sansanin sojin Amurka dake kasashen baharain da kuwaita a matsayin martani kan hare-haren baya bayan nan da Amurka ta kawo a sassa daban daban a kasar iran A cikin wani bayani da dakarun suka fitar […]