IRGC Sun Kama Jiragen Ruwa Biyu Da Su Ka Saba Dokar Wucewa Ta Mashigar Ruwan Hurmuz

Dakarun kare Juyin musulunci na Iran ( IRGC) sun sanar da kame jiragen ruwa biyu da suke kokarin wucewa ta mashigar ruwan Hurmuz ba tare da bin sabbin ka’idoji ba. Sanarwar da dakarun kare juyin musuluncin na ta ce da safiyar jiya Laraba ne dai su ka tsayar da jiragen ruwan biyu masu sunan; ” […]
Iran: An Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Dan Leken Asirin “Mosad” Mahdi Farid

Mahkunta a Iran sun sanar da zartar da hukuncin kisa akan dan leken asirin Haramtacciyar Kasar Isra’ila mai suna “Mahdi Farid, wanda ya rika aike musu da bayanai akan wurare masu muhimmanci na Iran. Majiyar shari’a ce ta yi wannan sanarwar bayan da aka yi wa masa shari’a sannan kuma kotun koli ta kasar ta […]
Vortexa: Kusan Jiragen Ruwan Iran 34 Ne Su Ka Ketare Killacewar Ruwa Na Amurka

Cibiyar wacce take kula da zirga-zirgar jiragen ruwa ta fitar da bayanin dake cewa, tun bayan da Amurka ta sanar da killace tasoshin jiragen ruwan Iran, manyan tankokin ruwan na dakon mai 34 mallakin Iran ne su ka tsallake wannan ketarewar zuwa kasuwannin duniya. Sanarwar ta ce, a kalla 6 daga cikin wadannan tankokin dakon […]
IRGC: Idan Sabon Yaki Ya Barke Makiya Za Su Ga Abin Mamaki A Filin Daga

Dakarun kare juyin juya halin musulunci na Iran ( Irgc), sun sanar da cewa; muna cikin Shirin ko-ta-kwana domin gabatar da salin yaki mai cike da mamaki wanda abokan gaba ba za su iya fahimtarsa ba.” Bayanin na dakarun kare juyin musuluncin ya kara da cewa; Iran tana da wasu sabbin salon yakin da ya […]
Hamas: Kutsawar ‘Yan Share Wuri Zauna A cikin Masallacin Kudus Kokarin Tayar Da Yakin Addini Ne

Wani jami’in kungiyar Hamas Harun Nasiruddin ya bayyana cewa, kutsawar da yahudawa ‘yan share wuri zauna suke yi a cikin masallacin Kudus yakin addini ne, kuma yana a karkashin kokarin da mayar da masallacin na yahudawa. Nasiruddin ya kuma ce; Abinda yake faruwa yana nuni ne da tsattsauran ra’ayin ‘yan sahayoniya wanda kuma yake samun […]
IRGC Sun Kama Jiragen Ruwa Biyu Da Su Ka Saba Dokar Wucewa Ta Mashigar Ruwan Hurmuz

Dakarun kare Juyin musulunci na Iran ( IRGC) sun sanar da kame jiragen ruwa biyu da suke kokarin wucewa ta mashigar ruwan Hurmuz ba tare da bin sabbin ka’idoji ba. Sanarwar da dakarun kare juyin musuluncin na ta ce da safiyar Larabar nan ne dai su ka tsayar da jiragen ruwan biyu masu sunan; ” […]