Venezuela Ta Bukaci MDD Ta Takurawa Amurka Ta Saki Madoro Da Matarsa

Ministan harkokin waje na kasar Venezuela ya bukaci MDD ta takurawa gwamnatin kasar Amurka ta sallami shugaba Nicolas Madoro da matarsa Cilia Flores wadanda suke tsare a birnin News. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto ministan yana fadar haka a gaban hukumar kare hakkin bil’adama ta MDD a jiya litinin a birnin […]

Iran Ta Ci Gaba A Hakar Iskar Gas A Cikin Rijiyoyinta A Tekun Farisa

A makon da ya gabata ne ministan man fetur da gas na kasar Iran Muhsen Paknejad ya bada sanarwan cewa, kasarsa ta wuce sauran kasashen yankin hakar iskar gas a filin hakarsa da ke yankin Pars ta kudu wanda shi ne filin hakar gas na tarayya mafi girma a duniya. Tashar talabijan ta Presstv a […]

Iran Tana Shirin Gudanar Da Gangamin Ranar Qudus Ta Duniya Karo Na 46

A dai dai lokacinda al-amarin Falasdinawa ta zama babban al-amari a fagen kasa da kasa a duniya, jami’an gwamnatin JMI sun bada sanarwan gudanar da gangami ko jerin gwanon ranar Qudus ta duniya karo na 46. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto masu shirya jerin gwano na ranar Qudus ta duniya sun […]

Ana Take Hakkin Fadin Albarkacin Baki Da Kuma Na Zanga-Zanga A kasar Burtania

Mutane biyu wadanda aka fi sani dangane da kare hakkin Falasdinawa a kasar Burtania wato Ben Jamal na kungiyar ‘Palastine Solidarity campaign’ wato kungiyar masu goyon bayan falasdinawa da kuma Chris Nineham na kungiyar ‘Stop the war Coalations’ wato a kawo karshen kawancen yaki duk suna fuskantar sharia kan tuhumae sabawa dokar hana zanga-zanga ko […]

Kakakin Gwamnatin Iran Tace: Iran Ta Fi Son Diblomasia Kan Yaki

Iran ta fi son diblomasia kan yaki, amma kuma tana daukar biyun a matsayin zabi don kare muradon kasar. Kamfanin dillancin labaran Iranpress ko IP ya nakalto Fatemeh Mohajirani kakakin gwamnatin JMI tana fadar haka a yau Talata ta kuma kara da cewa, kamar yadda sojojin kasar suke cikin shiri, kamar yadda kowa ya gani […]

Iran ta bukaci Amurka ta girmama diflomasiyya maimakon amfani da yaki da takunkumi

Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran Kan sha'anin Shari'a da Harkokin ketare,

Iran ta bukaci Amurka ta girmama hanyar diflomasiyya maimakon amfani da barazanar yaki, da takunkumi. Mataimakin Ministan Harkokin Wajen kasar kan Shari’a da Harkokin Kasashen Waje Kazem Gharibabadi ya ce lokaci ya yi da Amurka za ta yi watsi da takunkumin da ba shi da amfani da kuma manufofin yaki da Iran da suka gaza […]

Duniya na ci gaba da tir da Isra’ila kan shirin mamaye Yammacin Kogin Jordan

Kasashen duniya na ci gaba da yin tir da Allah wadai da Isra’ila kan shirinta na mamaye gabadayen yammacin kogin Jordan. A baya bayan nan kusan kasashe 20 ne sukayi Allah wadai da Isra’ilar saboda fadada ikonta a Yammacin na Kogin Jordan, inda sukayi gargadin cewa wadannan ayyukan suna da nufin wargaza yiwuwar kafa kasar […]

Rahotanni : Babban Janar din Trump ya yi gargadi game da hadarin abkawa Iran   

Kafafen watsa labarai na Amurka sun ruwaito cewa Janar Dan Caine, Shugaban Hafsoshin Sojojin Sama, ya gargadi Shugaba Donald Trump game da hadarin da ke tattare da kai hari kan Iran. Bayanin ya Ambato cewa akwai  yuwuwar daukar irin wannan matakin ya yi tsada sannan kuma ya zama na dogon lokaci. Washington Post ta ruwaito […]

Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Muhimmancin Alaka Tsakanin Kasarsa Da Kasashen Nahiyar Afirka

Shugaban kasar Iran ya jaddada kyakkyawar manufar Iran game da kasashen nahiyar Afirka Shugaba Masoud Pezeshkian ya jaddada muhimmancin dabarun nahiyar Afirka a manufofin harkokin waje na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, yana mai bayyana cewa: Iran tana matukar neman bunkasa cikakken hadin gwiwa da kasashen Afirka a cikin tsarin diflomasiyya mai daidaito da kuma bisa […]

Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Yi Gargadin Sake Bullar Sabon Yaki A Yankin

Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran ya yi gargadin illar daukan duk wani sabon matakin soja a yankin Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Iran kan Shari’a da Harkokin Ƙasashen Waje, Kazem Gharibabadi, ya bayyana cewa: Tasirin yaƙi da Iran ba zai takaita ga ɓangarorin biyu masu faɗa ba, amma zai shafi wasu ƙasashe da ƙungiyoyi. Ya jaddada […]

Babban Kwamandan Sojojin Iran Ya Ce: Iran Na Cikin Shirin Duk Wani Yaki Da Za A Kakaba Mata

Babban Kwamandan sojojin Iran ya jaddada cewa: Rundunar sojin Iran ta tabbatar da cikakken shirinta na tunkarar duk wani yaki mai sarkakiya Babban Kwamandan Sojojin Iran, Manjo Janar Amir Hatami, ya yi alƙawarin cewa: Sojojin Iran za su kare ‘yancin kasar, mutuncin yankunanta, da kuma Jamhuriyar Musulunci “har zuwa ƙarshen numfashinsu,” yana mai jaddada cikakken […]

Nuri Al-Maliki Ya Jajurce Kan Matsayinsa Na Tsayawa Takarar Fira Ministan Kasar Iraki

Al-Maliki ya tabbatar da jajircewarsa na tsayawa takarar fira ministan ƙasar Iraqi kuma ya ƙi amincewa da batun janyewa Nouri al-Maliki, shugaban tawagar ƙungiyar Daulatul-Qanun ta Ƙasa a Iraki, ya sake nanata aniyarsa ta tsayawa takarar fira ministan kasar, yana mai ƙin amincewa da duk wani batun janyewa daga kan matsayinsa saboda matsin lamba daga […]

Shin Trump Ya Kama Hanyar Faduwa Ne?

Shugaban Kwamitin Ciniki na Ƙasa da Ƙasa na Majalisar Tarayyar Turai ya bayyana Donald Trump a matsayin wanda ke cikin “faɗuwar tattalin arziki.” A cewar wani rahoto na Pars Today, wani babban jami’in Turai ya bayyana cewa Shugaba Donald Trump na cikin wani hali na “faɗuwa cikin rikici” (‘free fall’). Wannan kima ya dogara ne […]

Nasir al-Din al-Tusi: Haziki daga kasar Iran

Ranar biyar ta Esfand ta 5 a kalandar Iran an keɓe ta ne don tunawa da Nasir al-Din al-Tusi, wani suna da ke da alaƙa da haɓakar kimiyya a Iran. Nasir al-Din al-Tusi: Masanin Falsafa, Taurari, Lissafi, kuma Injiniya wanda ya kare Ilimi a lokacin Yaƙin Mongols Ranar haifuwar Nasir al-Din al-Tusi, wato 5 ga […]