Tarayyar Afrika Ta ce Ya zama dole A Kawo Karshen Kashe Falasɗinawa Da Ake Yi

Shugaban Tarayya Afirka AU ,Ali Youssouf, ya bukaci kawo karshen kisan kiyashin da HKI take yi wa Alummar Falasɗinu. Yayin jawabinsa a taron kungiyar karo na 39 da yanzu haka ke gudana a birnin Addis Abeba na Ethiopia, Youssouf, ya yi kira ga kasashen duniya da su kalli mawuyacin halin da al’ummar Falasdinu ke ciki. […]
Dakarun Sojin Amurka Sun Isa Najeriya Gabanin Kaddamar Da Hari KanYan Ta’adda

Rahotanni sun bayyana cewa zangon farko na dakarun sojin Amurka da kuma jiragen yaki guda biyar sun isa Arewa maso gabashin kasar gabanin kaddamar da shirin hadin guiwa na kai hari kan kungiyoyin dake da alaka da kungiyar ISWAP mai yunkurin kafa Daular Musulunci a yammacin Afrika Rahoton ya ci gaba da cewa jirgin yakin […]
Iran Tace Matsin Lambar Diplomasiya Ba Zai Sa Ta bar Hakkinta Na gado Ba

kakakin Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma’il Baqa’I yace hakkin iran na mallakar fasahar nukiliya na zaman lafiya wani abin gado ne wanda zai bai sa a canza daga kansa ba saboda matsin lambar siyasa wadannan bayanai sun tabbatar da matsayin kasar iran na hakkokinta na Asasi, dake nuna cewa shirinta na makamashin nukiliya na […]
shugaban Ukrain Ya Bukaci Lamunin Tsaro Na Shekaru 20 Daga Amurka

shugaban kasar Ukrani Volodymyr Zelensky ya bukaci lamunin tsaro daga kasar Amurka na shekaru 20 kafin ya amince ya rattaba hannu kan yarjejeniyar Sulhi tsakaninsu da kasar Rasha, da yake Magana a wajen taron tsaro na Munich, kafin taron sulhu na 3 tsakanin kasar Ukrain da kuma rasha da Amurka da aka shirya gudanarwa a […]
Iran Za Ta Koyawa Shugaban Amurka Darasi Mai Daci Idan Yayi Gigin Kai Mata hari

babban kwamandan dakarun sojin kasar iran Majo janaral Abdulrahim musavi ya gargadin shugaban Amurka Donald Trumph game da duk wani yunkurin kai wa iran Hari domin za ta koya masa darasi mai daci inda ya kuskura ya kai harin. Yace tabbas Trump zai fahimci cewa lallai ya shiga cikin wata sarkakiya da zai koya masa […]
Amurka Ta Aike Da Wasu ‘Yan Hijiara 9 Zuwa Kasar Kamaru A Asirce

Jaridar “Newyork Times” ta Amurkan ta buga labarin dake cewa; Gwamnatin Donald Trump ta kai mutane 9 ‘yan hijira zuwa Kamaru duk da cewa ba ‘yan asalin wannan nahiyar ta Afirka ba ne, kuma kotun kasar ta ba su kariya. Labarin ya kara da cewa; Mutanen da su ka hada maza da mata, an dauke […]
Turawa Sun Talautar Da Afirka Domin Gina Kansu

Bayan yakin duniya na biyu, turawa sun sake nufar nahiyar Afirka saboda samo dukiyar da za su sake gina kasashensu da aka rusa. Dama wannan nahiyar ce suka nufa a karnukan baya inda suka ci moriyarta. To amma a wannan karon, sake kafa mulkin mallaka irin wanda aka saba da shi ba zai yiwu ba. […]
Kungiyar Tarayyar Afirka Tana Gabatar Da Taronta Karo Na 39 A Kasar Habasha

Taron na wannan karon yana cike da kalubale na kisan kiyashi a sudan, hare-haren masu dauke da makamai a kasashen Nigeria, Nijar, Burkina Faso da Mali. Shugaban tarayyar Afirka Mahmud Ali Yusufi ya bayyana damuwarsa akan rikice-rikicen da nahiyar take fuskanta da sun ci, sun ki karewa. Daga cikin wadannan rikice-rikicen da akwai na kasar […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 197

197-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadah Muttahari, ko cikin littafin mathnawi na maulana jalalluddeen rumi […]
Sheikh Qasim: Hizbullah Ta Lalata Shirin Makiya Na Wargaza Kungiyar

Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Naem Qasim ya bayyana cewa kungiyar ta sami nasarar lalata shirin makiya don wargaza kungiyar duk tare da asarori masu yawa wanda kungiyar tayi. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shugaban kungiyar ta Hizbullah yana fadar haka a wata wasika da ya rubutawa Ali-Akbar […]
Shugaba Pezeshkiya Yayi Watsi Da Shishigin Kasashen Waje A cikin Al-Amuran Kasarsa

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiya ya yi watshi da dukkan shishin da wasu kasashe suke yi a cikin al-amuran cikin gida na kasar, ya kuma bukaci a warware dukkan matsaloli a yankin yammacin Asia ta hanyar tattaunawa. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto shugaban yana fadar haka a a jiya Asabar a […]
Aragchi: Taron Tsaro Na Munich Ya Zama Taron Makirci A Kan Iran

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa kungiyar tarayyar Turai wacce a halin yanzu ta rasa kimarta ta maida taron tsaro na Munich a matsayin ‘taron makirce’ idan ana maganar Iran. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto ministan yana fadar haka a shafinsa na X, ya kuma kara da […]
An Yi Tir Da “Majalisar Zaman Lafiya” Ta Trump Na Bangare Guda

Wata kungiyar kare hakkin bil’adama mai zaman kanta a kasar Faransa ta yi kira ga kasashen yamma su kawo karshen taimakon da suke bawa HKI a mamayar da takewa al-ummar Falasdinu. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kungiyar na fadar haka a zanga-zangar da ta gudanar a birnin Paris a ranar Asabar […]