Kamaru Ta Kulla Yarjejeniya Da Kamfanin Mai Na Dangote Don Farfaɗo Da Matatar Man Kasar

Wakilan gwamnatin Kamaru sun gana da jami’an matatar man fetur din Dangote, da zummar kulla yarjejeniyar kasuwanci, bisa la’akari da yadda kasar ke fuskantar koma baya a bangaren samar da wadataccen man fetur, lamarin da ya haifar wa da kasar bashin CFA biliyan 479 a koƙarinta na neman cike gibin da ake samu. Babban jami’in […]
Kakakin Sojin Kasar Iran Ya Bayyana Cewa Iran Ta Shirya Tsaf Don Kare Kanta

Kakakin sojin kasar iran birgediya janar mohammad Akrami nia yayi gargadin cewa iran ta shirya tsaf domin kare kanta daga duk wata barazana, ya ce damuwar Amurka ya karu saboda saukin da iran ta samu na isa zuwa ya sansanoninta dake yankin bayanan da birgediya Ganar Akrami nia ya yi wata alamace dake nuna irin […]
Dakarun Kare Juyin Musulunci Na Iran Sun Kama Wasu Jiragen Ruwa 2 Na Masu Fasa kwaurin Mai A Tekun Fasha

Rahotanni sun bayyana cewa dakarun kare juya halin Musulunci na kasar iran IRGC sun sanar da kama jiragen ruwa guda biyu da ake fasakwaurin mai da su a kusa da tsibin farisa, dake tekun fasha, kuma sun kama jiragen ne a yayin wani sintiri da suka gudanar kuma sun kama jiragen yana dauke da litar […]
Jakadan Rasha A M D D Yayi Watsi Da Daukar Matakin Soja Kan Kasar Iran

jakadan kasar rasha a majalisar dinkin Duniya yayi watsi da duk wani shiri na daukar matakin soji kan kasar iran kuma yayi gargadin cewa matakin zai iya wargaza zama lafiya a fadin yankin baki daya, don haka Moskon a shirye take ta goyi bayan matakin diplomasiya ba tare da sai an sanyata a matsayin mai […]
Hamas Ta yi Tir Da Hare-haren Bayan bayan Nan Da HKi Ta Kai A Yankin Gaza

Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar gwagwarmaya ta Hamas tayi tir da mummunan harin da HKI takai a yankin Gaza wanda akalla ya kashe falasdinawa 23, a daya daga cikin hari mafi muni da ta kai tun bayan kulla yarjejeniyar dakatar da bude wuta a watan oktoba, kuma ta ce harin ya kara tabbatar da kisan […]
Iran: An Gudanar da Gagarumin Bukin Haihuwar Limami Na 12 A Masalacin Jamkaran A Birnin Qom

A daren Laraban da ta gabata ce aka gudanar da gagarumin bikin haihuwar limami na 12 daga cikin limamai masu tsarki daga iyalan gidan manzon Allah (s) wato Mohammad dan Hassan Al-askari wanda aka fi saninsa da Imam Mahdi a birnin Qum na ilmi dake kudancin birnin Tehran a nan JMI. Kamfanin dillancin labaran IP […]
Iran Ta Kara Karfin Garkuwan Makamanta Samfurin Ballistic Bayan Kara Kyautatasu

Wani babban sojan JMI ya bayyana cewa kasar ta kara kyutata karfin garkuwan makamai masu linzami samfurin ballistic na kasar a dai dai lokacinda take fuskantar barazanar sojojin Amurka zasu farwa kasar da yaki. Tashar talabijan ta Prestv a nan Tehran ta nakalto manjo Janar Abdurrahin Musawi, yana bada wannan sanarwan ne a jiya Lababa […]
Iran: Wawtar Kasar Jamus Ce Ta Fidda Ita Daga Taka Rawa A Tattaunawar Shirin Nukliyar Iran

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa wawtan waziri ko shugaban gwamnatin kasar Jamus ne ya fidda kasar daga cikin tattaunawa dangane da shirin Nukliyar kasar Iran. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Abbas Aragchi yana fadar haka a shafinsa na X a safiyar yau Alhamis ya kuma kara […]
HKI Ta Rufe Kofar Rafah Wanda Ya Hana Fitar Da Marasa Lafiya Daga Gaza Zuwa Jinya A Waje

Majiyar kungiyar Red Crecen ta Falasdinawa ta bada sanarwan cewa a jiya Laraba HKI ta dakatar da shirin fitar da marasa lafiya da suke gaza don jinya a kasashen waje ta kofar shiga yankin da ke rafah ba tare da bada wani dalili ba. Rashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Raed Al-Nems […]
Amuli Larijani: Imam Khomaini (q) Ya Bude Sabuwar Kofa A Falsafar Siyasar A Duniya

Amuli Larijani: Imam Khomaini (a) Ya Bude Wata Sabuwar Kofa A Falsafar Siyasar A Duniya Shugaban majalisar ‘Masalahar Tsarin musulunci’ a nan kasar Iran Aya. Amuli Larijani ya bayyana cewa Imam ruhullahil Khumaini (a) ya budewa duniya wata kofa ta falsafar siyasa da democradiyyar addini, wacce aka ginata da goyon bayan mutane ga gwamnatin addini […]
Rundunar Soja Ta “Khatamul Anbiya”: Babu Wani Tsaro A Wannan Yankin Ba Tare Da Iran Tana Da Shi Ba

Mataimakin kwamandan rudnunar soja ta “Khatamul-Anbiya” Kanar Miyomars Haydari,ya yi gargadi akan cewa; Duk wani hari da za a kawo wa kasar Iran, zai fuskanci mayar da martani mai tsanani, sannan kuma ya kara da cewa; Babu yadda za a iya tabbatar da tsaro a cikin wannan yankin ba tare da Iran tana da tsaron […]
Rasha Ta Sanar Da Kawo Karshe Wa’adin Yarjejeniyar Kayyade Makaman Nukiliya Da Amurka

A jiya Laraba ne dai Rasha ta sanar da cewa daga yanzu ba za ta ci gaba da aiki da yarjejeniyar kayyada makaman Nukiliya da ta kulla tsakaninta da Amurka ” Neo Start”, bayan da wa’adinta ya zo karshe a yau Alhamis. Ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha wacce ta fitar da wata sanarwa a jiya […]
Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Ya Gana Da Takwaransa Na Columbia

An yi ganawa a tsakanin shgabannin kasashen Amurka Donald Trump da Gustavo Perto na Columbia a fadar “White House” da hakan yake nuni da sauyi a alakar kasashen biyu. Donald Trump ya fada wa ‘yan jarida cewa; Ganawar ta yi armashi sosai” sannan ya kara da cewa, a baya babu gaskata juna a tsakaninsa da […]
Sojojin “Isra’ila” Sun Watsa Sanadarorin Kimiyya A Garuruwan Kudancin Lebanon Da Dama

Ma’aikatar aikin gona da kare muhalli ta Lebanon tare da rundunar zaman lafiya ta MDD ( UNIFIL) sun yi aikin hadin gwiwa akan sanadarorin da jiragen Haramtacciyar Kasar Isra’ila su ka watsa a kudancin kasar, da hakan yake a matsayin keta tsagaita wutar yaki. Bangarorin biyu sun kwashi kasa a yankunan da aka watsa sanadarorin […]
Arakci: Za A Yi Tattaunawa Da Amurka A Kasar Oman Kamar Yadda Aka Tsara

Ministan harkokin wajen Iran Sayyid Abbas Arakci ya bayyana cewa; Kamar yadda aka tsara za a yi zaman tattaunawa akan Nukiliya tare da Amurka a ranar Juma’a da misalin karfe 10;00 am a birnin Muscat. Arakci ya kuma ce’ Muna yin godiya ga ‘yan’uwanmu mutanen Oman saboda tsara dukkanin shirye-shiryen da su ka kamata. A […]