Sojojin Mamaya Suna Ci Gaba Da Kisa Da Kuma Killace Yankin Gaza

Sojojin HKI sun ci gaba da kisa tare da killace zirin Gaza, a dai dai lokacinda ake cika kwanaki 111 da tsagaita wuta tsakanin yahudawan da kuma Falasdinawa. Tashar talabijan ta Almayadeentv ta kasar Lebanon ta bayyana cewa a cikin sa’o’ii 24 da suka gabata kadai sojojin yahudawan sahyoniyya sun  keta hurumin yarjeniyar tsagaita wutan […]

Aragchi: Sojojin Iran Sun Dora Yatsunsu A Kan Kunamar Makamansu

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, sojojin Iran sun rika sun dora hannayensu kan kunamun makamansu, suna jiran duk wanda zai takaleta da  yaki. Kamfanin dillancin labaran IRANa na kasar Iran ya nakalto ministan a yau Alhamis yana maida martani ga shugaban kasar Amurka Donal Trump wanda yake kara jaddada shirinsa […]

Tarayyar Turai Ta Dorawa JMI Sabbin Takunkuman Tattalin Arziki

Kungiyar tarayyar Turai EU ta kakabawa JMI sabbin takunkuman tattalin arziki don abinda ta kira murkushe masu zanga-zanga. Tashar talabijan ta Almayadeentv ta kasar Lebanon ta nakalto majiyar majalisar ministocin harkokin waje na tarayyar tana fadar cewa, takunkuman a wannan karon suna nufin daddaikun mutane ne da kuma wasu ma’aikatu wadanda wai suke da hannu […]

Araqchi Ya Jaddada Aniyarsu Ta Mayar Da Martani Kan Manufofin Amurka

Araqchi: Sun Shirya Don Mayar Da Martanin Soja Kuma Suna Yin Watsi Da Manufar Barazanar Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Abbas Araqchi ya tabbatar da cewa: Sojojin Iran suna cikin shirinsu mafi girma kuma suna shirye su mayar da martani, yana mai gargadin cewa duk wani hari da ya shafi yankin Iran, sararin samaniya, ko […]

Dakarun IRGC Na Iran Sun Jaddada Shirinsu Na Tunkarar Duk Wata Barazanar Yaki

Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta tabbatar da shirye-shiryenta na tunkarar dukkan yanayi A yayin da barazanar Amurka ke ƙaruwa da kuma yaƙin tunani da ke tare da shi, kakakin rundunar kare juyin juya halin Musulunci (IRGC) ya tabbatar da cewa: Sojojin Iran suna da cikakken iko kan motsin abokan gaba da halayensu, kuma […]

An Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Kan Ci Gaba Mai Dorewa A  Ruwan Teku

Rahotanni sun bayyana cewa an gudanar da taron kasa da kasa karo na 3 kan ci gaba mai dorewa a ruwan teku a garin Khorramshahr inda ya kunshi masu bincike da malaman jami’a da masu ruwa da tsaki kan harkokin teku domin tattaunawa kan kalubale da damammaki da ake da su na dorewar yanayi mai […]