Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 185

185-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wanda suka zo cikin Alkur’ani mai girma ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin dastane rastan na Aya. Shahida Murtadha Muttahari, ko kuma littafin Mathnawi na Maulana Jalaluddeen Rumi. […]

Larijani Ya Tattauna Da Mahukuntan Kasashen Qatar Da Iraki

Babban magatakardar majalisar koli ta tsaron kasar Iran Dr.Ali Larijani ya tattauna ta wayar tarho da Fira ministan kasar Qatar, kuma ministan harkokin wajenta Muhammad Bin Abdurrahman al-Thani akan abubuwan da suke faruwa a cikin wannan yankin na yammacin Asiya. A wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta fitar ta ce, bangarorin biyu […]

Malawi: Karnuna 4 sun Haddasa Rikici A Tsakanin Sabo Da Tsohon Shugaban Kasa

Rikici da jayayya sun barke a tsakanin tsohon shugaban kasar Malawi  da ya fadi a zabe, Lazarus Chakwera, da kuma sabon shugaban kasar da ya ci zabe Peter Mutharika akan wanda yake da hakkin mallakar karnuka 4 masu horo na musamman dake fadar shugaban kasa. Shi dai tsohon shugaban da bai sami nasara ba a […]

Dangantaka tsakanin kasar China Da Kasashen Afrika Na Kara Habaka

   Ministan harkokin wajen kasar Sin ya kai ziyara hedkwatar kungiyar tarayyar Afirka ta AU, da kasashen Habasha, da Tanzania, da Lesotho,  Ziyararsa ta sake tabbatar da al’adar kasar Sin a fannin diplomasiyya, dama ministan  ya kan kai ziyara nahiyar Afirka a farkon duk shekara. Yanzu haka an kwashe shekaru 36 ke nan wannan al’ada […]

Amurka Ta Ayyana Kungiyar Yan uwa Musulmi Ta Masar A Matsayin Kungiyar Yan Ta’adda

A hukumance kasar Amurka ta ayyana bangaren kungiyar muslim brotherhood a kasashen masar, labanon da kuma Jodan a matsayin yan ta’adda wanda hakan ke nuna karuwar yakin da Washington ke yi da kungiyoyiin da take ganin barazana ne ga muradun isra’ila a yankin yammacin Asiya. An sanar da wannan matakin ne a jiya talata bayan […]

Larijani : Trump ne ke da alhakin zubar da jinin Iraniyawa

Sakataren Majalisar Tsaron Kasa ta Iran ya yi watsi da barazanar da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi wa al’ummar kasar, yana mai bayyana shi a matsayin daya daga cikin manyan wadanda suka aikata kisan gilla a Iran. Ali Larijani yana mayar da martani ne ga wani sako da Trump ya wallafa a shafukan sada […]

Araghchi ya yi Allah wadai da shishigin kasashen waje a al’amuran Iran

Ministan Harkokin Wajen Iran Seyyed Abbas Araghchi ya yi Allah wadai da shishigi na kasashen waje a cikin harkokin cikin gida na kasar. Abbas Araghchi ya bayanna hakan ne a wata hira ta wayar tarho da takwaransa na Faransa, Jean-Noël Barrot, Inda suka tattauna kan dangantakar dake tsakanin kasashen biyu da halin da ake ciki […]

Qatar na tuntubar Iran da Amurka domin kauce jefa yankin cikin rikici

Gwamnatin Qatar ta ce tana tattaunawa da mahukuntan Iran da na Amurka domin kauce jefa yankin a cikin wani sabon rikici. Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Qatar ya sanar cewa Doha tana tuntubar bangarori daban-daban domin rage rikicin yankin da kuma warware takaddamar da ke tsakanin Iran da Amurka. Majed Al-Ansari, kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Qatar, […]

Somaliya ta dakatar da duk wasu yarjeniyoyi da UAE

Somaliya ta sanar cewa za ta soke dukkan yarjejeniyoyi da Hadaddiyar Daular Larabawa. Wannan matakin ya shafi ayyukan tattalin arziki da hadin gwiwar tsaro. An ruwaito cewa Hadaddiyar Daular Larabawa ta yi amfani da yankin Somaliya don taimakawa wani dan fafutuka daga Yemen tserewa daga kasarsa. Bayanai sun ce an fitar da Aidarous al-Zubaidi, shugaban […]

Amurka Ta Sanya Kungiyar ‘Yan Uwa Musulmi a jerin “Kungiyoyin Ta’addanci”

Amurka ta ayyana rassan kungiyar ‘Yan Uwa Musulmi a kasashen Masar, Jordan, da Lebanon a matsayin “kungiyoyin ta’addanci na kasashen waje”, matakin da Tuni gwamnatin Alkahira ta yaba da matakin. “Amurka za ta yi amfani da duk hanyoyin da ake da su don hana wadannan rassan ‘Yan Uwa Musulmi albarkatun da ke ba su damar […]