Shugaban Iran Ya Bukaci Masu Zanga Zangar Tsadar Rayuwa Kada Su Bawa Yan Ta’adda damar Shiga Tsakaninsu

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian yayi kira ga mutanen kasar wadanda suke zanga-zangar nemen kyautata rayuwarsu kada su bari yan ta’adda su shiga cikinsu, su jawo tashe-tashen hankula su kuma haddasa matsalolin tsaro a kasar. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shugaban yana fadar haka a yau Lahadi a hirar da ta […]
HKI Tana Shirin Sake Farfado Da Yaki A Gaza A Cikin Watan Maris Mai Zuwa

Jaridar ‘Times of Israel’ ta bada labarin cewa gwamnatin Benyamin Natanyahu tana shirin sake komawa yaki a Gaza a cikin watan Maris mai zuwa a dai-dai lokacinda sojojin HKI suke matsawa layin fatse-faste wanda Trump ya shata a gaza zuwa yamma ta bakin tekun medeteranian. Kafin haka dai a cikin watan Octoban shekarar da ta […]
Ministan Tsaron Kasar Somalia Ya Ce HKI Tana Son Korar Falasdinawa Daga Gaza Zuwa Yankin Somali Land

Ministan tsaron kasar Somalia Ahmed Moalim Fiqi ya bayyana cewa HKI tana da shirin korar Falasdinawa daga yankin Gaza zuwa yankin Somaliland na kasar Somalia wanda yakeson ballewa daga kasar. A wata hirar da ta hada shi da tashar talabijin ta Al-Jazeera na kasar Qatar Faqi yace yahudawan sun bukaci shugaban yankin Somaliland ya amince […]
Trump Ya Bada Umurni Ga Sojojin Kasar Su Tsara Yadda Za’a Kwace GreenLand

Shugaban kasar Amurka Donal trump ya bada umurnin ga sojojin kasar su tsara yadda zasu kwace iko da Greenland. Jaridar Daily Mail ta yau lahadi ta bata labarin cewa sojojin Amurka na musamman zasu fara shirin mamayar kasar Greenland amma babban hafsan hafsoshin sojojin kasar ya ki amincewa da shwarar mamayar kasar Greenlanda saboda ya […]
Kasar Turkiya Ta ce Isra’ila Ba Za ta Taba Cimma Hadafinta Ba A Kasar Iran

Ministan harkokin wajen kasar turkiya hakan fidan yayi mummunan suka ga isra’ila na taimakawa masu zanga-zanga da tada zaune tsaye a wasu birane a kasar iran, yace gwamnatin tel aviv hakarta ba za ta cimma ruwa ba kan kasar iran. A wata hira da gidan talabijin din TRT yayi da shi ya fadi cewa makircin […]
Araqchi: Ta Hanyar Tattaunawa Ce Kawai Za’a Iya Warware Matsalar Cikin Gida

Ministan harkokin wajen kasar Iran abbas Araqchi da takwaransa na kasar Oman badar abu said sun gana a birnin Tehran a wata ziyara da ya kawo kasar iran ajiya Asabar, kuma ya gana da manyan jami’an gwamntin kasar wanda haka ke nuna irin kyakkyawar dangantakar dake tsakanin kasashen biyu. Ministocin guda biyu sun yi taron […]
Amnesty International Ta Zargi Jami’an Tsaron Uganda Da Azabtar Da Mutane

Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta zargi jami’an tsaron Uganda da azabtar da mutane da kama su ba bisa ka’ida ba, yayin da kasar ke tunkarar zaben ranar 15 ga Janairu. Shugaban kasar Yoweri Musebeni, mai shekara 81, na neman kara tsawaita mulkinsa na kusan shekaru 40, a daidai lokacin da ake […]
Gwamnatin Nageriya Da ASUU Za Su Sanya Hannu Kan Sabuwar Yarjejeniya

Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) na shirin sanya hannu kan sabuwar yarjejeniya a ranar Laraba, 14 ga watan Janairu, domin karfafa zaman lafiyar aiki da inganta yanayin koyar da karatu a jami’o’in Nijeriya. Wannan na kunshe ne cikin wata gayyata a hukumance da Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta fitar, inda ta […]
An Gudanar Da Zanga zanga A Birnin Qazvin Na Don Nuna Adawa Da Masu Kune-kone

Rahotanni sun bayyana cewa dubban iraniyawa ne suka taru a birnin Qazvin domin bayyana adawar su ga masu zanga-zangar da suka fito da makamai suna kisa da kone dukiyoyin gwamnati da na alumma dake samun goyon bayan isra’ila, inda suka rika rera taken yin Allah wadai da Isra’ila da Amurka. Yanayin yadda ake gudanar da […]
Alummar Kasar Moroko Sun Kona Tutar Isra’ila Kuma Sun Bukaci A Yanke Hulda Da Ita.
Dubban alummar kasar moroko ne suka yi gangami a gaban majalisar dokokin kasar inda suka kona tutar Isra’ila kuma suka bukaci a yanke duk wata alaka da ita kuma su goyi bayan gwagwarmayar neman yanci da alummar falasdinu ke yi. Yan gwagwarmaya dake da alaka da kungiyar kare hakkin falasdinawa ne suka jagoranci jamaa inda […]
Iran ta gargadi Amurka da Isra’ila game da ruruta zanga zangar lumana

Ministan Harkokin Wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya gargadi Amurka da Isra’ila game da goyon bayan da suke bai wa masu zanga-zangar, matsin tattalin arziki a fadin Iran zuwa tashin hankali. Babban jami’in diflomasiyyar ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa ranar Asabar a shafin ”X”. Kafin hakan dama Rundunar Sojin Iran […]
Iran da Oman sun kuduri aniyar fadada huldar dake a tsakaninsu

Kasashen Iran da Oman sun kudiri anniyar fadada huldar dake a tsakninsu. Shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Massoud Pezeshkian, ya jaddada muhimmancin fadada alaka da kasashen makwabta. Ya bayyana hakan ne a yayin ganawa da ministan harkokin wajen kasar Oman dake ziyara a Tehran. Shugaba Pezeshakian, ya bayyana cewa wannan yana haifar da yanayi mai […]
Iran ta yi tir da tsoma bakin Amurka da Isra’ila a harkokin cikin gidan ta

Jakadan Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya zargi gwamnatin Amurka da alhakin mayar da zanga-zangar lumana a Iran zuwa tashin hankali mai tsanani. A cikin wata wasika da ya aike wa Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, Saeed Iravani ya ce Amurka ce ke da alhakin tashin hankali dake faruwa a Iran. Ya yi Allah […]
Afcon : Morocco, Senegal, Najeriya da Masar sun kai zagayen daf da karshe

A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika dake gudana a kasar Morocco kasashen Senegal, najeriya, Masar da kuma Morocco mai masaukin baki sun samu nasarar kai wa zagayen daf da na karshe. Senegal ta kai matakin ne sakamakon nasara a kan Mali ranar Juma’a 1-0. Morocco kuwa ta kai matakin ne […]