Jagora: Makiya Na Da Hannu Wajen Hauhawan Farashin kudaden Kasashen Waje A Iran

Rahotanni sun nuna cewa jagoran juyin musulunci a iran Ayatullah Imam khamna’I ya bayyana cewa yanayin yadda farashin dala yake tashi a kasar ba lamari ne da aka saba da shi ba, domin akwai hannun makiya wanda sanyawa farashin ya zama haka. Jagoran yayi wannan bayani ne a lokacin da yake ganawa da iyalan shahidai […]

Fada Ya Barke Tsakanin Kungiyar M23 Da Dakarun Kasar Kongo A yau Asabar

Rahotanni daga birnin Uvira na nuni da cewa fada ya barke tsakanin kungiyar M23 da dakarun gwamnatin kasar kongo a yau Asabar 3 Janairu,2026 garuruwa da dama da ke kewaye da birnin na Uvira mai muhimmanci a gabashin Jamhuriyar Demokradiyyar Congo. Gabashin Jamhuriyar Demokradiyyar Congo mai arzikin albarkatu, wanda ke iyaka da Rwanda da Burundi, […]

Kasar Venuzuwela Ta yi Kira Da A Gudanar Da Taron Gaggawa Na Kwamitin Tsaro

Rahotanni sun bayyana cewa kasar Venuzuwela ta bukaci a gudanar da taron gaggawa na kwamitin tsaro na majalisar dinkin  bayan harin da kasar Amurka ta kai kasar da sanyi safiyar yau Asabar wanda shuagaban Amurka Donald trump yayi ikirarin  cewa ya sa an kama shugaban kasar Nicolas Maduro. Ministan harkokin wajen kasar venuzuwela Yvan Gil […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan 180

179-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari ko kuma cikin littafin Mathnawa na Maulana […]

Gwamnatin Venezuela Ta Yi Tir Da Hare-Haren Amurka A Kan Kasar A Safiyar Yau Asabar

Gwamnatin kasar Venezuela ta zargi kasar Amurka da kai hare hare kan fararen hula da kuma barikin sojoji a birnin Caracas babban birnin kasar ta kuma wasu Jihohi. Tashar talabijan ta Almadaen ta kasar Lebanon ta nakalto majiyar gwamnatin kasar Venezuela tana cewa hare-haren Amurka sun sami wurare a birnin Caracas babban birnin kasar da […]

Rasha: Sojojin Rasha Sun Kakkabo Jiragen Yakin Ukraine 22 A Daren Jiya

Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta bada sanarwa a safiyar yau Asabar kan cewa garkuwan sararin samania na kasar sun kakkabo jiragen yakin kasar Ukraine wadanda ake sarrafasu daga nesa har 22 a kan wasu yankuna a kasar. Tashar talabijan ta Al-Mayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto ma’aikatar na cewa sojojinta sun kakkabo jirage 12 kan […]

IRGC: Babban burin Trump shi ne wargaza kasar Iran

Pars Today – A cikin wata sanarwa, Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC) ta jaddada cewa shugaban Amurka, a matsayin wanda ya kashe Shahid Soleimani, yana sake neman—bayan ya kasa cimma burinsa ta hanyar kisan Shahid Soleimani—don tilasta wa babbar Iran mai ‘yancin kai ta mika wuya ta hanyar haifar da rashin zaman lafiya […]

Amurka ta fara kai hari kan Venezuela

Pars Today – Wasu kafafen yada labarai na bayar da rahoton cewa Amurka ta kai hari ta sama a Caracas, babban birnin kasar. Rahotanni daga kafofin watsa labarai na cewa Amurka ta kai hari ta sama a birnin Caracas, babban birnin Venezuela. Reuters ta kuma bayar da rahoton ‘yan kwanaki da suka gabata cewa an […]

 Iran Tana Ci Gaba Da Mayar Wa Da Donald Trump  Na Amurka Martani

ministan harkokin wajen Iran

Ministan harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran Abbas Arakchi ya bayyana cewa; dakarun kasar a shirye suke domin mayar da martani akan keta hurumin kasarmu Ministan harkokin wajen jamhuriyar musulunci na Iran din ya wallafa a shafinsa na X cewa; Wadanda su ka cutu daga faduwar farashin kudi, suna da hakkin yin hakan, sai dai […]

Akalla Mutane 15 Ne Su Ka Kwanta Dama A Wani Hari A Gabashin DRC

Kungiyar da take kiran kanta: Kawancen Kungiyoyin Demokradiyya” mai alaka da “ISIS” ta kai hare-hare a wasu kauyuka 3 dake gabashin kasar ta DRC, da haka ya yi sanadiyyar salwantar rayukan mutane. Majiyar soja a yankin na gabashin DRC ta sanar da cewa; A shekaran jiya da dare ne, kungiyar ta kai hare-haren a cikin […]