Ana Zaman dar-dar gabanin bayyana sakamakon zaben shugaban kasa a Kamaru

A Jamhuriyar Kamaru a gobe Litini aka tsara  sanar da sakamakon babban zaben shugaban kasar da akayi a ranar Lahadi 12 ga wata. Saidai rahotonnin sun ce an shiga zaman dar-dar a sassa daban daban gabanin sanar da sakamakon zaben. Tuni gwamnatin Amurka ta shawarci yan kasarta da ke Kamaru da su yi taka-tsantsan tare […]

Faransa : An yi Zanga-zangar adawa da isar da makamai zuwa Isra’ila

A birnin Paris, an gudanar da wata zanga-zanga a filin jirgin saman Roissy-Charles-de-Gaulle game da shigar da makamai da kayan aikin soja na Faransa zuwa Isra’ila. An shirya zanga-zangar ne bisa kiran wasu kungiyoyi da nufin bayyana rawar da Faransa ke takawa wajen samar wa sojojin Isra’ila makamai da kayan soji, musamman ta babban filin […]

Hamas : Ba za mu bari Isra’ila ta sami hujjar ci gaba da yaki a Gaza ba

Kungiyar gwagwamaryar Falasdinawa ta Hamas ta bayyana cewa ba za ta bari Isra’ila ta samu wata hujja ta ci gaba da yaki a Gaza ba. Khalil al-Hayyah jigo a kungiyar ta Hamas, ya nuna gazawar gwamnatin Isra’ila na cimma burinta a Gaza kuma ya bayyana cewa kungiyar tana mutunta dukkan alkawuran da ta dauka a […]

‘Yan Ivory Coast na jiran sakamakon zaben shugaban kasa

A Ivory Coastana ci gaba da kirga kuri’u bayan zaben shugaban kasar da aka gudanar a jiya Asabar. An kira sama da masu jefa kuri’a miliyan 8 zuwa rumfunan zabe a rumfunan zabe sama da 25,000 a fadin kasar. A kasar da ta fuskanci mummunan yakin basasa, zaman lafiya yana daya daga cikin manyan abubuwan […]

Ja’afari: Iran Tana Da Isassun Makamai Masu Linzami Masu Cin Zangogi Daban-Daban

Tsohon kwamandan rundunar kare juyin juya halin Musulunci (IRGC) ya bayyana cewa: Suna da isassun makamai masu linzami masu cin zango daban-daban Tsohon kwamandan rundunar kare juyin juya halin Musulunci (IRGC), Manjo Janar Mohammad Ali Ja’afari, ya bayyana cewa: Iran ba ta da wani takunkumi kan adadin makamai masu linzami, kuma wannan karfin ya hada […]

Mayakan Kungiyar Kurdawa Ta PKK Sun Fice Daga Turkiyya Zuwa Iraki

Kungiyar Kurdawa ‘yan tawaye ta PKK ta sanar da janye dukkan dakarunta daga Türkiyya zuwa arewacin Iraki Kungiyar kurdawa ‘yan tawaye ta PKK ta sanar da janye dukkan dakarunta daga cikin kasar Turkiyya zuwa arewacin Iraki a yau Lahadi. Kafafen yada labarai sun ambato wata sanarwa daga kungiyar ‘yan tawayen kurdawar tana cewa: “Ta janye […]

 Bahrain: Fursunoni 90 Suna Yajin Cin Abinci Saboda Neman ‘Yanci

Wani rahoto na kafar watsa labarun Birtaniya ya bayyana cewa; Da akwai fiye da fursunoni 90 da suke yajin cin abinci a gidan kurkukun kasar Bahrain suna neman a sake su. Rahoton ya kuma ce, mafi yawancin fursunonin da suke yajin cin abincin suna babban gidan yarin kasar ne, kuma an kama su da yi […]

Shugaban Kasar Nigeria Ya Yi Sauye-sauye A Rundunonin Sojan Kasar

Kafar watsa labaru ta “Afircanews” ta bayyana cewa, babu wani cikakken dalili da aka gabatar dangane da sauye-sauyen, tare da kuma kore jita-jitar da aka rika watsawa akan yunkurin juyin Mulki a kasar a watan Satumba, dda ya kai ga tsare sojoji 20 daga ciki har da Birgediya janar da kuma kanar. Mai Magana da […]