The latest news and topic in this categories.

Kasar Rasha Ta Jaddada Aniyar Ganin Yarjejeniyar Da Ta Kulla Da Iran Zata Gudana Cikin Sauri
02 Oct

Kasar Rasha Ta Jaddada Aniyar Ganin Yarjejeniyar Da Ta Kulla Da Iran Zata Gudana Cikin Sauri

Gwamnatin Rasha ta jaddada cewa: Yarjejeniyar dabarun da kulla da Iran dole ne a aiwatar da ita Ma'aikatar harkokin wajen

Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Sun Jaddada Mayar Da Martani Mai Tsanani Kan Makiya
02 Oct

Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Sun Jaddada Mayar Da Martani Mai Tsanani Kan Makiya

Dakarun kare juyin juya halin Musulunci sun jaddada aniyarsu ta watsi da duk wata barazanar makiya tare da alwashin mayar

Sojojin Yemen Sun Kai Hari Kan Jirgin Ruwa Da Ke Hulda Da Haramtacciyar Kasar Isra’ila
02 Oct

Sojojin Yemen Sun Kai Hari Kan Jirgin Ruwa Da Ke Hulda Da Haramtacciyar Kasar Isra’ila

Sojojin Yemen sun kai hari kan wani jirgin ruwa da yake hulda da haramtacciyar kasar Isra'ila da makami mai linzami

Hukumar “UNRWA” Ta Ce: Sojojin Mamayar Isra’ila Suna Kashe Falasdinawa 100 Akalla Kowace Rana
02 Oct

Hukumar “UNRWA” Ta Ce: Sojojin Mamayar Isra’ila Suna Kashe Falasdinawa 100 Akalla Kowace Rana

Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijiran Falasdinawa ta Majalisar Dinkin Duniya "UNRWA" ta sanar da cewa; A kowace rana Falasdinawa

Masar Ta Ce: Tana Goyon Bayan Kawo Karshen Yakin Sudan Domin Wanzar Da Zaman Lafiya A Kasar
02 Oct

Masar Ta Ce: Tana Goyon Bayan Kawo Karshen Yakin Sudan Domin Wanzar Da Zaman Lafiya A Kasar

Masar ta jaddada goyon bayanta ga zaman lafiyar Sudan tare da yin watsi da matakan bangare guda kan kogin Nilu