Iran da Rasha Zasu Hadakai A fagen Watsa Labarai

A wata ziyarar da wata tawagar yan jarida daga Iran suka kai birnin Mosco, kasashen biyu sun rattaba hannu kan yarjeniyoyin habaka dangantaka na sardarwa tsakanin kasashen biyu. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa hukumar tashoshin talabijin da Radiyo na kasar Iran da kuma na bangaren Rasha sun karan zurfafa dangantaka […]
IRGC Sun Halaka Yan Ta’adda 13 A Yankin Sistan Baluchestan

Dakarun kare juyin juya halin musulunci rashen rundunar Qudus tare da hadin kai da hukumar leken asiri na JMI da kuma yansandan kasa FRAJA sun sami nasar aiki tare a garuruwan Iranshahr, Khash, da kuma Saravan na yankin sistan baluchestan, inda suka halaka yan ta’adda har 13 sannan suka kama wasu da ransu suna kuma […]
Zanga-Zanga Ta hana Wakilin Amurka Ziyara A Kudancin Lebanon

Masu zanga zanga za wasu yankunan kudancin kasar Lebanon sun tilastawa jakada na musamman na gwamnatin Amurka a kasar Siriya da Lebanon Tom Barrack ya fasa ziyarar da yake son kaiwa wasu yankuna a kudancin kasar Lebanon. Shafin yanar gizo na labarai Arab News ya bayyana cewa mutane a garin Sur sun yi gangami a […]
Hamas: Isra’ila Tana Rike Da Gawawwakin Falasdinawa 726

Kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da sojojin HKI tun watan Octoban shekara ta 2023 ta bada sanarwan cewa gwamnatin HKI a halin yanzu tana rike da gawakin falasdinawa 726 wasu gawakin sun yi fiye da shekaru 10 a hannusu. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa yin hakan ya sabawa dokokin kasa […]
Isra’ila Ta kashe Falasdinawa Fiye da 1000 A Yamma Da Kogin Jordan

Hukumar kare hakkin bil’adama ta MDD (OHCHR) ta bayyana cewa sojojin HKI sun kashe Falasdinawa 982 a yankin yamma da kogin Jordan tun cikin watan Octb. Shekara ta 2023. Wannan banda wasu 42,000 da suka tilastawa barin gidajensu daga yankin. Banda haka sun rusa gidajen shaguna da sauran abinda Falasdinawa suka mallaka. Banda haka yahudawan […]
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Za Su Iya Komawa Zaman Tattaunawa Da Amurka A Kan Wasu Sharudda

Ministan harkokin wajen Iran ya ce: A shirye Iran take ta gudanar da shawarwari da Amurka, amma kan sharudda Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya ce; kasarsa a shirye take ta dawo da tattaunawar makamashin nukiliya da Amurka, amma tare da ba da tabbacin babu batun kai hari kan Iran. Ya bayyana cewa ba […]
Masu Binciken Hukumar IAEA Ba Za Su Shiga Wajen Da Amurka Ta Kai Hari Ba A Cibiyoyin Nukiliyar Iran

Hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasa da kasa ba za ta duba wuraren da aka lalata na cibiyoyin makamashin nukiliyar Iran ba a hare-haren Amurka Kamfanin dillancin labaran Associated Press ya bayar da rahoton cewa, a halin yanzu hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ba za ta binciki cibiyoyin makamashin nukiliyar Iran […]
Kasar Venezuala Ta Jinjinwa Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Kan Kyakkyawar Hadin Kai Da Ke Tsakanisu

Ministan harkokin wajen kasar Venezuela ya bayyana jin dadinsa ga hadin kai da goyon bayan Iran ga kasarsa A wata tattaunawa ta wayar tarho da takwaransa na kasar Iran, ministan harkokin wajen kasar Venezuela ya yabawa irin hadin kai da goyon bayan Iran ga ‘yancin kai, yana mai jaddada aniyar Iran na kare ta daga […]
Kasar Rasha Ta Gabatar Da Shawara Ga Kwamitin Sulhun MDD Kan Shirin Makamashin Nukiliyar Iran

Rasha ta ba da shawarar tsawaita kudurin kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya kan yarjejeniyar makamashin nukiliyar Iran Mataimakin wakilin dindindin na kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya Dmitry Polyansky ya sanar da cewa, Rasha ta gabatar da shawarwarin a Majalisar Dinkin Duniya na tsawaita sahihancin kudurin kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya kan yarjejeniyar […]
Majalisar Ministocin Sudan Ta Fara Zamanta A Birnin Khartoum Fadar Mulkin Kasar Tun Bayan Barkewar Yaki

Majalisar ministocin Sudan ta yi taronta na farko a birnin Khartoum fadar mulkin kasar tun shekara ta 2023 da ta gabata Majalisar ministocin Sudan ta yi taronta na farko a birnin Khartoum fadar mulkin kasar a ranar Talata, tun bayan barkewar yaki a kasar a tsakiyar watan Afrilun shekarar 2023. Kamfanin dillancin labaran Sudan ya […]
Araqchi: Jakadan Australia a Tehran dan koren Isra’ila ne

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya yi Allah-wadai da matakin da Australia ta dauka na korar jakadan Tehran daga kasar saboda zarge-zargen da ake yi na kai hari kan wuraren yahudawa a cikin kasarta, yana mai bayyana hakan a matsayin wani shiryayyen aiki da ake nufin cimma wata manufa ta siyasa da shi. […]
Rasha ta shirya daftarin dakile Shirin turai na mayar da takunkumin MDD kan Iran

Rasha ta tabbatar da tsara wani daftarin kudiri a kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da nufin hana duk wani yunkuri na dawo da takunkuman MDD kan Iran da ke da alaka da batun shirinta na nukiliya, da ake kira da “snapback”. Mataimakin wakilin dindindin na kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya, Dmitry Polyanski ne […]
ECOWAS na Shirin hada rundunar dakaru 260,000 domin yaki da ta’addanci

Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta ce tana shirin kafa wata runduna ta dakaru 260,000 domin yaki da ta’addanci. Shugaban hukumar ta ECOWAS, Omar Alieu Touray ne ya bayyana haka a taron hafsoshin tsaron kasashen Afrika na shekarar 2025 a Abuja. Taken taron shi ne “Maganin barazana ga zaman lafiya da tsaro […]
Trump ya yi barazanar korar Gwamnar Babban Bankin Amurka

Shugaba Donald Trump, ya yi barazanar sauke Lisa Cook, Gwamnar Babban Bankin Amurka (Federal Reserve), yana mai sukar yadda ake tafiyar da harkokin bankin, musamman batun bayar da bashi da tsare-tsaren lamuni. A wata sanarwa da fadar White House ta fitar, Trump ya zargi Cook da gabatar da “bayanan ƙarya” kan sharuɗan bayar da lamunin […]
Syria: Adadin mutanen da suka mutu a harin Isra’ila a yankin Damascus ya kai 5

Adadin wadanda suka mutu sakamakon hare-hare biyu da Isra’ila ta kai a yankin Damascus ya karu zuwa 5, yayin da wasu ma’aikatan ma’aikatar tsaron kasar Syria suka samu raunuka, a cewar kungiyar kare hakkin bil’adama ta Syria. Cibiyar sa ido ta kasar Syria ta sanar a yammacin jiya Talata cewa, hare-haren biyu an kai su […]