Iran Ta godewa Rasha Dangane Goyon bayanta Kan Hakkinta Na Tace Yuranium

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya godewa kasar Rasha saboda goyon bayanta ga kasar kan hakkinta na tace makamashin uranium, musamman a taron kwamitin tsaron MDD wanda za’a gudanar nan gaba dangane da kudurin kwamatin mai lamba 2231 dangane shirin nukiyar kasar Iran ta JCPOA, Inda kasashen turai 3 wato triko wadanda suke bukatar sake […]
Iran da saudiya Sun Bukaci Hadin Kan Musumi Don Kawo Karshen Yaki A Gaza

Ministocin harkokin waje na Iran da Saudiya sun bukaci hadin kan kasashen musulmi don magance matsalolin da al-ummar falasdinu take faskanta a gaza. Sun bayyana cewa akwai bukatar kasashen musulmi su san yadda zasu yi don nisar da abinci zuwa yankingaza da kuma kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a yankin. Tashar taabijin […]
Iran Ta Yi Kira Ga Kasashen Musulmi Su Yanke Hulda Da HKI A Taron OIC A Jedda

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Argchi a jawabinda ya gabata a taron gaggawa na ministocin harkokin wajen kungiyar kasashen musulmi ta OIC a birnin Kidda na kasar Saudia a yau Litinin, ya bukaci dukkan kasashen musulmi su yake hulda da HKI, su kuma dakatar da dukkan hulda da ita don tilasta mata kawo karshen […]
Iran Da Kasahen E3 Zasu Tattauna Batun Shirin Nukliyar Kasar A Sitziland A Gobe Talata

Za’a gudanar da wani taro tsakanin Iran da kasashen Turai E3 ko Troiko a kasar Switziland a gobe Talata 26 ga watan Augusta da muke ciki. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya bayyana cewa tattaunawar Iran tare da kasashen Jamus, Burtaniya da Faransa zata kasance na kan shirin Nukliyar kasar Iran da kuma […]
Bangaladesh Ta Kasa Samun Kudaden Kula da Yan Gudun Hijiran Rohinga

Shugaban rikon kwarya na kasar Bangladesh Muhammad Yunus ya bayyana cewa kasarsa ta kasa samun kudade daga cikin kasar don kula da yan gudun hijira na Rohinga wadanda yawansu ya kai miliyon 1.3. Shafin yanar gizo na Labarai ArabNews na kasar Saudiya ya nakalto Yunus yana fadar haka a wani taron da aka gudunar a […]
Jagora: Hadin Kan Al’umma, Jami’ai Da Sojojin Kasa Da Suke Dauke Da Makamai Jan Layi Ne

Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Hadin kan al’umma, jami’ai, da sojojin da ke dauke da makamai, jan layi ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada cewa: Bayan da makiya suka kasa murkushe al’ummar Iran ta hanyar yaki, a halin yanzu suna neman cimma manufarsu ta […]
Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Bukatar Gudanar Da Hidima Ga Al’umma Daga Kowane Dan Kasa

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Gudanar da hidima wa mutane aikin kowa ne Shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa yi wa al’umma hidima aiki ne na kowa da kowa, yana mai bayanin cewa hadin kai da fahimtar juna kan kasa suna samun nasarar gudanar da mulki da tsayin daka wajen tunkarar makiya. […]
Kwamandan Sojojin Iran Ya Jaddada Aniyar Iran Na Wurga Makiya Cikin Nadama

Kwamandan sojojin Iran ya yi barazanar mayar da martani mai muni da zai haifar da nadama ga makiya Babban kwamandan sojojin kasar Iran Manjo Janar Amir Hatami ya jaddada cewa: Sojojin kasar Iran da jarumtarsu suna tsayawa da dukkan karfinsu wajen fuskantar barazanar makiya. A yayin ziyarar da ya kai Jami’ar Kimiyyar Sojin Ruwa ta […]
Kafofin Watsa Labaran Isra’ila Sun Ce: Ba Za A Iya Hana Sojojin Yemen Kai Hare-Hare Kan Isra’ila Ba

Kafofin yada labarai na yahudawan sahayoniyya sun yarda da gazawar dakile Yemen daga ci gaba da ayyukan soji kan Isra’ila Kafofin yada labaran Isra’ila, wadanda tashar 12 da tashar ta 13 ke wakilta, sun amince da cewa: Hare-haren da makiya ke kaiwa kasar Yemen, ya gaza hana sojojin Yemen harba makamai masu linzami zuwa yankunan […]
Kungiyar Rapid Support Forces Ta Kai Hari Kan Kungiyar Red Crecent A Kasar Sudan

Dakarun Kai Daukin Gaggawa sun kai hari kan ƙungiyar ba da agaji ta Red Crescent a Kordofan da jirgin sama maras matuki ciki Dakarun Kai Daukin Gaggawa na Rapid Support Forces (RSF) sun kai hari kan tawagar kungiyar ba da agaji ta Red Crescent ta Sudan (SRCS) a yankin Andaraba na jihar Kordofan ta Arewa, […]
Hamas: Da gangan Netanyahu ya dakatar da tattaunawar zaman lafiya

Wani babban kusa a kungiyar Hamas ya yi Allah wadai da kin amincewar firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu na kin amincewa da sabuwar shawarar da masu shiga tsakani suka yi na tsagaita bude wuta a Gaza. Mamban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Bassem Naim, ya fada a ranar Lahadin da ta gabata cewa da gangan Netanyahu […]
Iran: Pezeshkian ya yaba da kalaman Jagora Kan hadin kan al’umma

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian yayin da yake jinjinawa bayanan goyon bayan da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi a ranar Lahadin da ta gabata ya rubuta cewa: “Ina mika godiya ta musamman ga Jagora bisa kyakkyawan ra’ayi da goyon bayan da yake bayarwa, mu saurari shawararsa ta hadin kai […]
Isra’ila ta kai hari kan ababen more rayuwa na fararen hula a Yemen

Isra’ila ta kaddamar da wani farmaki ta sama a kan babban birnin kasar Yemen Sanaa a jiya Lahadi, inda ta kai hare-hare a yankin kudu maso gabashin birnin San’a. Wakilin tashar Almayadeen ya bayyana cewa, Isra’ila ta kai harin ne kan wani gidan mai a kudu maso gabashin birnin San’a mallakin kamfanin mai na kasar […]
Araqchi ya isa Saudiyya don halartar taron gaggawa na OIC a kan Gaza

Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya isa kasar Saudiyya domin halartar wani babban taro na majalisar ministocin harkokin wajen kungiyar hadin kan kasashen musulmi. A yayin da yake jagorantar tawagar diflomasiyya ta kasar Iran, Araghchi ya isa birnin Jeddah na kasar Saudiyya a jiya Lahadi domin halartar taron kungiyar OIC da za a bude […]